MASARAUTAR MUFree

ArewaPen original

RomanceFreeOngoing

MASARAUTAR MU

  • 1views
  • 15chapters
  • 0audios
  • words
  • 0likes
Start reading

Share:

The story

Synopsis

Ongoing

No synopsis yet.

Sample · 4

..…................. Sudees ke ta hada - hadan had'a 'yan JIHAD DA'AWA FOUNDATION k'ungiya ce da ta shahara wajen d'aukaka Kalmar Allah, su kan je cikin garuruwan Maguzawa,pagans, dasauransu. sudees aboki ne ga Prince Zaid sun had'u ne a Saudia, sun je umarah, asalin sudees d'an Nigeria ne wannan had'uwan sai Allah ya sa abokar ta su ta d'ore dan har yan zu kowa ya na ziyar tar abokin sa, idan sun sa mi dama.Sudees d'ane ga sheik Umar gadon k'aya ya yi karatun sa ne a jami'atul Madina in da ya karanci Ulumul tafseer bayan ya dawo ne ya ka fa JIHAD DA'AWA FOUNDATION matashin saurayi ne Wanda be haura shekara 30 ba, Allah ya ba shi baiwar ilimi both side Arabic da BokoIdan ya juya harshe sai ka d'auka ba d'an Nigeria ba ne kyakkyawa ne dan tamkar balarabe haka ya ke, sun musuluntar da mutane da yawa a sassa daban _daban.Sudees ne zau ne a cikin masallaci ya na tafseer dan in...

Continue reading

Contents

Table of contents

Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.

chapters15
premium11
04

6

Premium
Updated 2 years agoAvailable now
05

7

Premium
Updated 3 years agoAvailable now
06

8

Premium
Updated a year agoAvailable now
07

9

Premium
Updated a year agoAvailable now
08

10

Premium
Updated 4 years agoAvailable now
09

11

Premium
Updated 2 years agoAvailable now
10

12

Premium
Updated a year agoAvailable now
11

13

Premium
Updated 4 years agoAvailable now
12

14

Premium
Updated 4 years agoAvailable now
13

15

Premium
Updated 4 months agoAvailable now
15

18

Premium
Updated a year agoAvailable now

Continue in the ArewaPen app

Unlock offline reading, audio mode, and sync your bookmarks instantly.

Download on the App StoreGet it on Google Play