FreeArewaPen original
Karayar Arziƙi
- 1views
- 42chapters
- 0audios
- words
- 0likes
Share:
The story
Synopsis
No synopsis yet.
Sample · 1
👩🏻💻typing.......... 💎 *_KARAYAR ARZEEK'I!!._*💎 *_NA_**_Bilyn Abdul_*_Sadaukarwa_*_miss Xoxo na_**_Zarah bukar_**_Ayusha muh'd_**_NIKA'DAI👌🏼 WRITER ASSO....😜._*_Bismillahirrahmanirrahim__ya ALLAH kabani ikon fad'ar abinda zai amfani al'ummarka, ka tsare harshena daga fad'an abinda zai cutar da al'ummarka, ameen__ina farin cikin sake had'uwa daku a sabon littafina mai suna *KARAYAR ARZEEK'I*, ina fata zaku bani had'in kai, ngd da k'aunarku gareni, nima ina k'aunarku lodi Lodi._😘😄 *_duk Wanda ya canja wani Abu a buk d'innan ALLAH ya isa ban yafeba.🙄_**_page→1_* ..........6urum aka turo k'ofar tamkar za'a cireta. Zaune yake a bakin gado yana harhad'a wasu takardu, hankad'o k'ofar basashi ko gezauba barema ya d'ago Dan yasan bai wuce matarsace lubna ba, da wanan d'anyen aikin. Ta huro hanci had'eda rik'e k'ugunta da hannu biyu, wata uwar harara ta watsa masa, wadda baimasan tanayiba. *_Umar fharuq!!._* takira sunansa cikeda masifa. Bai amsataba baikuma d'agoba, harkar gabansa kawai yakeyi. Lubna dake tsaye tana karkad'a jiki takuma k'ufla, Dan haka tacigaba da magana cikeda tsiwa....... Gsky nikam nagaji, kasan yadda zakayi dani wlhy, shekaranjiya kacire yara daga makaranta bance maka komaiba, yaukuma shine zakazo da mutane suna zazzagaye gida?, shin mikake nufu?, ko shima gidan saidashi zakayine?, to wlhy idanma tunanin haka kakeyi ka canja, Dan bazan rayu banida tsuntsu baniga tarkoba. Aidama nasan tunda aka aura maka waccan 'Yar k'auyen, saimun shiga bala'i, gashinan tun ba'aje ko inaba komai yak'are, mayya mai farar k'afa tashigo rayuwarmu, saura kuma kurwarmu ake bibiya alashe yanzun... d'an tsaki yaja idonsa akan takardun dayake zubawa acikin wata 'Yar jaka, saida yagama tsaf sannan yad'ago fararen idanunsa yana kallonta, yanunata da d'an yatsa lubna kishiga hankalinki, kinsan banason shirme ko?, gidakam zan saidashi idankuma nakine saiki hana, inama yimiki albishir daki fara shiri Dan nanda kwana biyu zamu barmusu gidansu............. Jar ubannan kai, wlhy Umar baka isaba, ainima inada hak'k'i da gidan, tunda 'ya'yana sunada gado. Kansa ya girgiza yana rataya jakar akafad'a, ya ce, "mahaukaciya kawai, saiki bari saina mutu kafin yazama gadon nasu mtsoww. Umar nikake kira mahaukaciya?!. Bai tanka mataba yatako cikin nutsuwa yanufi hanyar fita...... Da Sauri tasha gabansa tana huci, wlhy babu Inda zakaje saika sanar dani wacece mahaukaciyar?. Kallon sama da k'asa yay mata, batareda yayi maganaba yaja tsaki tar...
Contents
Table of contents
Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.