FreeThe story
Synopsis
No synopsis yet.
Sample 路 Part 1
馃挮馃挮馃挮馃挮 _*MEE'AD*_ 馃挮馃挮馃挮馃挮*PERFECT WRITERS' ASSOCIATION*馃尀( WE AIN'T PERFECT BUT WE'RE ALWAYS, TRYING OUR BEST TO MOTIVATE AND ENTERTAIN OUR READERS 馃挭)/*** BOOK IS WRITTEN**BY**_HAUWA IBRAHIM MISAU_****__@hauwancyy44_____GODIYADukkan yabo da godiya su tabbaga Allah madaukakin sarki mai kowa mai komai daya bani ikon rubuta wannan littafi tsira da Aminci su kara tabbata ga fiyayyen halitta Annabi Muhammad S, A, W. JINJINA & SADAUKARWANa jinjina na kuma sadaukar da wannan littafin na gareki babbar aunty SAFNA ALIYU JAWABI Allah ya kara daukaka, basira da kuma fasaha ya kuma kareki da sharrin dukkan mai sharri. Ameeen .*Page* 1锔忊儯______Zaune take bisa kan kujera a falo hannun ta rike da cup da alama tea take sha. sanye take cikin wata doguwar riga mara nauyi mai launin ruwan ganye.fiskarta 蓷auke da murmushi wayace rike a hannunta kirar infinix hot 10 tana dannawa da alamun chat take yi, fuskarta sai fitar da wani kyakkyawan murmushi yake kallo 蓷aya zaka mata ka fahimci tana jin da蓷in chatting 蓷in da take sosai.Batayi auni ba taji an 蓷aka mata duka ta baya, a hansale ta juyo kasancewa abin sa tafi tsana kenan a rayuwarta. " Ke wai mike damun kine ?" kin girma, amma kin kasa gane hakan, to bana son irin wannan wasar dan haka karki 茩ara " Cike da mamaki Amal ta ta蓳e fuska tace" *MEE'AD* ba'a ta蓳a yi miki abin arziki wallahi kullum sai kin gwale mutane, karki mance na girme miki nisa ba kusa ba, dan haka zancan girma ma ki aje shi gefe sai kace ban girme miki ba," ta Kawar da fuska gefe tayi gefe dan kuwa kamar zatayi kuka take ji tace" Ni dai kawai wasar ne bana so dan Allah ki daina, kinji Yayata?"Murmushi Amal tayi tace" Albishirin ki"" Goro fari tas""Gidan su Amrah zamu tafi yanzu""Tsalle tayi cikin zumu蓷i tace "Dan Allah?""Wall脿hi kuwa Hajiya zamu kar蓳owa sa茩o"mu""Kai wallahi naji da蓷i bara na nayi wanka""To sarauniyar azar蓳a蓳i ba yau bane ba sai gobe"Ta蓳e fuska tayi tace"Kai amma banji da蓷i ba, wall脿hi na 蓷auka yau zamu tafi""Idan da rai ai gobe zata zo, amma wai drive ne zai kai mu""Kash Kinji Hajiya da wani irin magana kuma ko?""Rigimar ki da yawa take, to 茩wantar da hankalinki da kaina zan kai mu in sha Allah" " Gaskiya naji da蓷in hakan kinga bari naje na kwanta, dan so nake na tashi da wuri"da wuri dan na tashi da wuri muji dadin Rike da hannun juna suka shige cikin suna masu farin cikin gobe zasu ga Amrah......
Contents
Table of contents
Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.