ABU MALEEKFree

ArewaPen original

RomanceFreeCompleted

ABU MALEEK

  • 1views
  • 52chapters
  • 0audios
  • words
  • 0likes
Start reading

Share:

The story

Synopsis

completed

No synopsis yet.

About the author

Mikiya 🦅💕

More from @nimcyluv

Sample · PAGE 1-2

🌈🌈🌈🌈     *ABU_MALEEK*          🌈🌈🌈🌈     *NA*NA'IMA SULAIMAN SARAUTA  Nimcyluv20/11/202121/7/1443AHb   *DEDICATED TO* ALL _ONLINE WTITERS, AL'KAIRIN ALLAH YA KAI MU, ALLAH YAY MAKU LIƊIFI DA KUMA JAGORA UBANGIJI YA KYAUTATA ƘARSHENKU YA YI RIƘO DA HANNAYENKU_BOOK 1PAGE 1-2Edo/ Benin City stateIska mai daɗi ce take Kaɗawa a garin, yayinda da samaniya tai wani kalar gwanin sha'awa, duk da cewa dare ne,Amma hakan bai hana ƙwantaccen hadarin dake ƙasan gajimare baiyana ba.Yayinda gajimaran ke haske yana bada wani ƙara mai nuni da cewa hadarin gab yake da tashi.Musamman yadda garin yay jajir baka jin sautin komai sai na tsuntsaye da kuma sassanyar iskar dake Kaɗawa a garin.Yadda hadarin ke ƙara haɗi da wani bada kalar sauti mai rugugi yana ƙara shaidawa mutanan garin cewa Tabbas ruwan gab yake da sauka, sbd yadda gajimaran yake ta gudu yana haɗa kansa hakan ya data hankalin tsuntsayen dake saman bishiyoy da Flowers damar tashi domin samun mafaka.Yayinda da a gefe guda ƙaramin Yaron wanda bai zai gaza shekara 15 yake tafe cikin sassarfa sbd samun damar shigewa makwancinsa,Gaba ɗaya hankalinsa a tashe yake sbd ruwan da yake jin ya fara sauka, sosai Allah ya ɗarsa masa tsoran saukar ruwan sama.Fararan kayan baccin sa dake manne a farar fatar jikinsa suka ƙara mannewa.Kasancewar su masu tsantsi da kuma sulɓi.Tsayawa yay cak sbd sautin tafiyar da yaji a bayansa, gaba ɗaya a tsorace yeke, domin wannan shine karansa na farko daya fito cikin dare.Juyawa yay yaci gaba da tafiya har ya samu damar cimma shashin nasa yana gab da buɗe ƙofa.Aka sakar masa wani doka a tsakiyar kansa.Ƙara ya saki yana mai dafe da kansa nan da nan kuma jini ya fara gudana ta ƙasan kansa ya shiga sauka saman wuyansa zuwa kafaɗarsa, yayinda idanunsa suke lumshewa, sabida tsananin azaba haɗi da zugi wanda yake ƙara hargitsa masa dukkan tunaninsa, Tabbas da gaske dokan ya shigesa har baya iya gane inda yake.Maimakon ya shige part ɗin nasa sai kawai ya juya ya nufi wani sashin.Gefe guda kuma, wani ƙyakƙyawan Yaro ne Shima wanda bazai wuce 15yrs ɗin ba.Ƙyakƙyawa ne ajin farko, ɗan leƙawa yay yaga da gaske babu kowa duk da cewa bashi da tsoro amma shi ɗin Mutum ne mai son kare martabar sa, ga isa da kuma ikon gaske baya shayin kowa..Da sauri yabar wajan sabida foot sounds da yaji.Yana mai dafe da kansa dake ɗan zubar da jini ya ƙarasa inda take tsaye,Ganinta a wajan ne kuma yasa gaba ɗaya ya nufi inda take gadan-gadan, ihu tasa amma duk da hakan bai hana shi rapping ɗin ta ba, sabida shi ɗin stubborn ne very stubborn bai ji sam, duk da cewa yana da tsoro.Ganin abinda ya aikata ne kuma yasa cikin sauri ya tashi yana mai naɗe wandonsa yabar wajan yana s...

Continue reading free chapter

Contents

Table of contents

Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.

chapters52
premium42
11

21-22

Premium
Updated a year agoAvailable now
12

Chapter: 23-24

Premium
Updated 2 years agoAvailable now
13

Chapter: 25:26

Premium
Updated 2 years agoAvailable now
14

Chapter: 27:28

Premium
Updated 2 years agoAvailable now
15

29:30

Premium
Updated 2 years agoAvailable now
16

31:32

Premium
Updated 2 years agoAvailable now
17

33:34

Premium
Updated 2 years agoAvailable now
18

35:36

Premium
Updated 2 years agoAvailable now
19

37:38

Premium
Updated 2 years agoAvailable now
20

39:40

Premium
Updated 2 years agoAvailable now
21

41:42

Premium
Updated 2 years agoAvailable now
22

43:44

Premium
Updated 2 years agoAvailable now
23

45:46

Premium
Updated 2 years agoAvailable now
24

47-48

Premium
Updated 2 years agoAvailable now
25

49-50

Premium
Updated 2 years agoAvailable now
26

51-52

Premium
Updated 2 years agoAvailable now
27

53-54

Premium
Updated 2 years agoAvailable now
28

55-56

Premium
Updated 2 years agoAvailable now
29

57-58

Premium
Updated 2 years agoAvailable now
30

59-60

Premium
Updated 2 years agoAvailable now
31

61-62

Premium
Updated 2 years agoAvailable now
32

63-64

Premium
Updated 2 years agoAvailable now
33

65-66

Premium
Updated 2 years agoAvailable now
34

67-68

Premium
Updated 2 years agoAvailable now
35

69-70

Premium
Updated 2 years agoAvailable now
36

71-72

Premium
Updated 2 years agoAvailable now
37

73-74

Premium
Updated 2 years agoAvailable now
38

75-76

Premium
Updated 2 years agoAvailable now
39

77-78

Premium
Updated 2 years agoAvailable now
40

79-80

Premium
Updated 2 years agoAvailable now
41

81-82

Premium
Updated 2 years agoAvailable now
42

83-84

Premium
Updated a year agoAvailable now
43

85-86

Premium
Updated 2 years agoAvailable now
44

87-88

Premium
Updated 2 years agoAvailable now
45

89-90

Premium
Updated 2 years agoAvailable now
46

91-92

Premium
Updated a year agoAvailable now
47

93-94

Premium
Updated 2 years agoAvailable now
48

95-96

Premium
Updated 2 years agoAvailable now
49

97-98

Premium
Updated 2 years agoAvailable now
50

99-100

Premium
Updated 2 years agoAvailable now
51

101-102

Premium
Updated 2 years agoAvailable now
52

103-104 End

Premium
Updated 3 years agoAvailable now

Continue in the ArewaPen app

Unlock offline reading, audio mode, and sync your bookmarks instantly.

Download on the App StoreGet it on Google Play