FreeThe story
Synopsis
No synopsis yet.
Sample · Chapter 1
*BAMAGUJIYA**(HOT LOVE AND DESTINY)*NA *FAUZIYYA TASIU UMAR**OUM HAIRAN**Sadaukarwa ga Ahlina*Hon- Tasiu Umar Munture (My mahaifi😘)Haj Mariya Tasiu Umar (Kaunata uwa ta gari😍)Aunty Khadija Tasiu Umar Dije (My yayas🥰)Mahraz Tasiu Umar (Dan kanina) Sailuba Tasiu UUmHalima TasiuHauwa'u Tasiu UmarSafwan Tasiu Umar (Autan Ummuh)Allah ya karama Mana zaman lfy da kaunar juna cikin wannan family kadan me albarka.*Special gift to My kids*My jinin jiki my ruwan jiki ƙalbi na. Hairan & Affan Allah ya rayamin ku ya albarkaci rayuwarku data yaran musulmi baki ɗaya, My Affan naji kokenka insha Allahu ilahi zai amsa, yace Momynsa taƙi siyo masa ƙani sai auntyn Momy ce ta siyo masa ƙani.🤣🤣 *Tsokaci*Labarin BAMAGUJIYA labarine me dauke da manyan darrusa da jigogi masu muhimmanci, zakuji salonsa daban da sauran salo please kuyi hkr kubini a sannu kamar yanda kuka bini a J...
Contents
Table of contents
Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.