FreeArewaPen original
Dr. Zahra
- 1views
- 1chapters
- 0audios
- words
- 0likes
Share:
The story
Synopsis
No synopsis yet.
Sample · Part 1
👩‍🔬 *Dr. ZAHRA* 👩‍🔬 _*Funny love story*_ *By Asmeety Ce**ELEGANT ONLINE WRITER'S**Free Book**Page-1&2****** LINK**Asma'u Aji Ibrahim*** Story***_Bismillah Rahman Rahim_* _Da sunan Allah Mai Rahama Mai jin Kai._ _Allah Muna maka godiya da kasa muna daya daga cikin masu rai,_ _Ya Allah kasa mu cika da imani, ameeen.__Ina miƙa godiya ta ga ɗuk Masoya na, ina kuma alfahari daku._ _Allah ya sake haɗe zuciyoyin mu gabaki ɗaya_.**Alhmdllhi Ala kulli Hamid***Wannan littafin ƙirƙirar ran labari ne Wadda Ni Asmeety na karkiro shi domin faranta Masoya na Ina Alfahari daku***Tsokaci** *Ban yadda wata ko wani ya juya min littafi ba, idan hakan ta kasance kuma na bar ku da Allah**Idan akwai abinda kaga Ni ranka ko makamancin hakan to Please ka sanar min saboda zanji daɗin Hakan sosai, Allah yabar zuminci*_Abuja_Gidane Babba Mai shegen kyau da tsari. Gidan babba ne sosai wadda daga waje bakin Get zagaye yake da Flowers masu kyau green shar.Cikin harabar gidan wasu furanni ne masu ƙyau da ɗaukan ido, ga Motoci daga wajan Parking space sun kai Shida suna a tsaye.Wata kyakkyawar Budurwa na hango ta nufi wata kofa da yake nuni da nanne Mashigar cikin gidanBudurwar tana isa kofar taja ta tsaya cak, tare da gyara jakar ta dake bayan ta a rataye.A hankali ta murɗa Handle ɗin kofar tana sanya kanta cikin babban falon ta leƙa, ganin babu kowa yasa ta jin daɗi. Cikin sanɗa ta tura kanta ciki.A hankali take takawa zuwa ciki tana waige waige Ta kai kafar ta zata aza kan stairs ɗin Benen ta jiyo Muryar a bayan ta."Sannu da ƙoƙari''. Zaro ido tayi tana juyowa suna haɗa ido ta sakarwa Matar murmushi tana ɓoye itacan dake hannun ta a bayan ta kafin tace,"Good Morning My lovely Ammeiy".Harara Ammeiy ta dalla mata kafin ta fara kallonta tun daga sama har zuwa ƙasa.Tana sanye da wando iya guiwa sai takalmi irin na ƴan Ball da doguwar Safar ta, rigar ta mai dogon hannu ce wanda ta ɗame ta, sai ta ɗaure gashin kanta da karamin robbon ta sanya hula face cap, hannun ta Kuma sanye take da bakin Safa. "Is a Bad day is not a good day". Cewar Ammeiy tana hararar ta.Shakwaɓar da fuska tayi tarw da fadin,"Ohh Dear Ammeiy... What Happen?"."MIMA is this good for you?"Tana zunɓura baki tace,"To Ni Ammeiy maye nayi kuma?"."Baza kisan Manene kike aikatawa ba, sai Son yazo kafin kı sani". Ammeiy na gama faɗin haka ta wuce Kitchen.Bin t...
App exclusive
Continue “Dr. Zahra” in the app
The author limited this story to mobile. Open the app to read, listen, and keep your place.