MATAR POLICEFree

ArewaPen original

ActionFreeOngoing

MATAR POLICE

  • 1views
  • 17chapters
  • 0audios
  • words
  • 0likes
Start reading

Share:

The story

Synopsis

Ongoing

No synopsis yet.

About the author

NobleWriter

More from @xayyeesherthulhumaerath

Sample · Free part1/2

Wata yarinya na Hango yar kimanin shekara Tara ta na ta kokarin danewa bishiyar mangoro.Wa su yara sa'anninta da ke kasan ta ne daya daga cikin su ke fadin, "Ke Jidda ki yi sauri fa kar Mallam Mudi ya zo , ya ganmu."Tsayawa ta yi da hayewa bishiyar ta joyo ta kalleta, ta galla ma ta harara kan ta ce, "Yoo ya zo ma na, ai bishiya ta kowace ba wai Dan ya ganta cikin gonarshi ba, ke Wallahi ma inna so sai na fito cikin dare na sassare bishiyar nan."Tsaki ta yi ta Dane saman bishiyar abinta, mangoro ta fara tsinkowa ta na mika mu su banda masifa ba abin da ta ke yi, wallahi in kuka barmin mangoro daya ya fada kasa na ga kwarzane ko dayane hum hun yara za su yi kuka Yasin."Ta na cikin masifar nan sai ga Mallam Mudi ya nufosu ya na yar wakarshi.Jidda ce ta fara lura da zuwan shi hakan ya Sa ta saurin fadin, "Lantana, Indo, Ku kai min mangorona wajen IYA ga Mallam Mudi nan."Ai kuwa gudu su ka f...

Continue reading

App exclusive

Continue “MATAR POLICE” in the app

The author limited this story to mobile. Open the app to read, listen, and keep your place.

Download on the App StoreGet it on Google Play