WANI JINKIRIN ALKHAIRI NEFree

ArewaPen original

RandomFreeOngoing

WANI JINKIRIN ALKHAIRI NE

  • 1views
  • 7chapters
  • 0audios
  • words
  • 0likes
Start reading

Share:

The story

Synopsis

Ongoing

No synopsis yet.

Sample 路 Chapter 1&2

馃尰馃尲馃尰馃尲馃尰馃尲  *WANI JINKIRIN ALKHAIRI NE*     馃尰馃尲馃尰馃尲馃尰馃尲  *Story and writing*        *By*    *Rahama koise 馃槝**wannan labarin cike yake da tausayi cin amana fadakarwa da iliman tarwa dadai sauran su**馃實MANAZARTA**WRITERS ASSOCIATION馃摎馃枈*   *M. W. A* ```Kungiya d'aya tamkar da dubu.Masu Nazari da Aiki da Ilimi, Burin 'kungiyar a ko da yaushe shine ta fad'akar ta kuma Nishad'antar da masoyan ta.馃馃徎```*** labarin a gaske yafaru banyi dan wata ko wani ba Wanda yaga labarin yazo dai dai danasa toh akasine ban yarda a chanzamin labari ba Wanda ya chanzamin ban yafeba.**BISMILLAHIR RAHAMANIN RAHIM DUKKAN YABO DA GODIYA SUN TABBATA GA ALLAH MA DAUKAKIN SARKI ME KOWA ME KOMAI TSIRA DA AMINCI SA SUKARA TABBATA GA SHUGA ANNABI MU ANNABIN RAHAMA ANNABI MUHAMMAD (S.A.W) DA AHALINSA DA SAHABBASA DA MABIYANSA BAKI DAYA DAGA YANXU HAR I ZUWA RANAN TASHIN ALKIYAMA*Chapter 1锔忊儯鈫旓笍2锔忊儯 Wata budurwan yarinyan ce da bazata huce shekara 20 ba a duniya..doguwace fara salce tanada sirinrin fuska ka ka hanci siriri shifida akan fuskar ta ka bakinnan Dan karamin ka idanuwa tufarkalla Masha Allah gawani gashi da yadan kwato akan fuskar ta"Masha Allah yarinyan kota Ina tayi"kwace take akan wata "dattijuwar mata ga dukkan alamu dai"mahaifiyar tace "saboda suna kama sosai "farine kawai zata nuna mata"itama dattijuwar farace Amma ba Chan Chan ba tanada sirinrin fuska da karamin baki Kamar na diyarta"kana ganinta "zakaga kaman ta da diyar Tata sak" zaune suke suna Hira"Chan sai dattijuwar tace" Najuwa kitashi kihura Mana huta Kinga har biyar tayi faa"tashi tayi tace"toh Ayya meza a dafa"Wanda aka Kira da "Ayya tace koma mene kidafa Mana"toh"tace tatashi"...wai Dan madaidaicin kitchen naga tanufa "kitchen din babu laifi yanada kyau dankar tukunya tayi tafara haraman daura abincin dare"Ayya"nifa Gima zan dafa Mana ai akwai danbun namance ko"ayya"tace "eh akwai bari na dauko miki"tashi tayi tanufi wani Dan madaidaicin daki...tadauko mata danbun naman"...bayyi dauki wani lokacin ba takanmala komai fitowa tayi"tace "Ayya"yau "abi yayi dare harfa Ana Kiran mangari ba "Ayya ko da take alwala"tace "koya tseya yin salla ne"Najuwa tace "inaga toh bari nayyi salla na zubo Mana abinci"....daukan butan tayi itama tayi alwalan ta tayi sallanta..idar da sallanta kenan sai ga "Abi"yashigo "sannu da zuwa"sukayi masa "sanna Najuwa da karba abin hannun sa"....ta shinfidan masa darduba takawo masa ruwa sanna taje da zuba masa abinci itama taxu ba musu ita da "Ayya"...kawowa tayi ta ajewa "Abi nashi"sanna ta aje nasu"abi"kuwa tunxu wanshi yake ta kallon ta Yana me ALFAHARI da...

Continue reading free chapter

Contents

Table of contents

Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.

chapters7
premium0

Continue in the ArewaPen app

Unlock offline reading, audio mode, and sync your bookmarks instantly.

Download on the App StoreGet it on Google Play