FreeThe story
Synopsis
No synopsis yet.
Sample · Part 2
HUSNA 3&4 (Life is wonderful) (Love and Romance story)Writting by Asmeety (Asma'u Aji ibrahim)ELEGANT ONLINE WITER'SGajeren labarineBismillahi Rahman RahimPage-3&4Suna isa gida mai gadi ya wangale get,wajan parking space suka wuce da motan, ko parking dinma bai gama ba tafito da gudu ta shige cikin babban falon gidan,Tun daga nisa take kwalawa mom kira "Mom mom where i you am here mom mommm" shirun da tajine yasata zama kan kujera tana sauki ajiyar zuciya kamar daga sama taji andaga ta chac aiko ihu tasa MUBARAK"kya banza fasa min dodon kunne zakiyi?" Hanif"dalla sauke ta, daman ita haka take"Sai a sannan tabude idonta aiko yan uwanta ne tsayi dukan su kara tasa ta diro kasa da gudu taje ta rungumi mom tana fadin "I miss you mom"Mom"miss you too my dear"Hanif" isn't only mom in here?"Kumal " tell her"HUSNA" ohhh sorry y'an ukun mom forgive me?" Tana fadin haka ta kariso wajan su duk tabi ta rungumesuDad ne suka shigo da Husain nan suka hau nira dukkan su kamar yadda suka Saba akullum Mom" Baby'n daddy kutashi kije kiwasa ruwa ki sauko muci abinci"Husna" Ok mom" Sama ta haura ta shige bedroom dintaMom ne ta kalli Maryam kafin tace" kije kitayata shiryawa kinji diyata?" 'to' tace itama ta mike ta nufi dakin husnaBayan Maryam tashiga Mom ta kallesu tace" We Start ba?"Mubarak" Yes" Tashi sukayi dukkan su amma banda Husain da take ta aikin danna wayansa BedroomMaryam"kya kisa wannan doguwar rigan shizaifi Miki kyau"Husna" No bayyimin ba nikam"Maryam"kya dai kika Sanu banza"Husna"ai ba'ayin banza daya Sai dai banzaye look bazan Saba Sai muga mezai faru idan bansa ba"Ganin da gaske take ba sakawan zatayi ba yasa ta sauke numfashi cikin sanyin murya tace" Sorry Baby plz kisa wannan shiyafisu kyau Kuma zaifi karban ki please?"Numfashi itama ta sauke kafin ta rikya kugu cikin matsifa tace" nace dai bazan Saba ko Zaki sani dole ne?"Maryam " No please"Husna juya idon 🙄 ta tayi kafin tace"ai inaga idan bansa wannan rigan ba zakiyimin duka"Tana fadin haka takarbi rigan daga hannun Maryam ta shige toilet Da harara Maryam tabi bayan ta kafin ta sake murmushi ta gyafen baki 😏 tace" Idan bakisan wataba ai zakisan wata Sai kace wata y'ar gold haka wllhy husna Sai Naga bayan ki I promise for my self"15mnt kacel tayi ta fito Husna"look sweety nayi kyau?"Maryam yitayi Kamar Bata jiba taci gaba da lasa wayanta tana a kwanciye Kan bedBuginta husna tayi cikin nuna Bata jiba tace" What Again?"Husna" I say nayi kyau?"Maryam" Wow gsky kinyi kyau Baby"Murmushi tayi kafin tace"Thank"Zama tayi gaban mirror tace" Zo kiyimin Make-up"Maryam"Ok"tana fadin haka ta tashi taje yimata kwalliyanMaryam"Wow Kinga yanda kikayi kyau gsky Make-up Yana yimiki kyau Baby"Murmushin ...
App exclusive
Continue “Husna” in the app
The author limited this story to mobile. Open the app to read, listen, and keep your place.