FreeArewaPen original
MABARACIYAH
- 1views
- 34chapters
- 0audios
- words
- 0likes
Share:
The story
Synopsis
No synopsis yet.
About the author
Simple writer with simple decision
Sample · ........
ASSALAMU ALAIKUM💃🏼💃🏼💃🏼💃🏼💃🏼💃🏼💃🏼💃🏼💃🏼. *MABARACIYA*Tun kafin nace wani abu da farko.INAYIWA ƊAUKAKIN AL'UMMAR MUSULMAI BARKA DA WANNAN BIKIN SALLAH MAI ALBARKA.Bayan nan kuma,albishir zanyi muku kucemin goro yan uwa,littafin MABARACIYAH kaman yanda na faɗa,to ba makawa lokacin yayi na fasowarsa duniyar yanar gizo gizo.Zai fara zuwa a ranar LARABA,4 ga watan mayu,wanda yayi daidai da 3 ga watan shawwal..Littafine mai tafiyah a hankali cikin salon rawar ƴan mata,yayi gaba kana yayi baya. Labarine mai ɗauke da bangarori daban daban,kama daga ɗaukar fansa,CIN AMANA,GIDAN SARAUTA,GIDAN MARAYU,GIDAJEN GWAMNATI,MULKIN SHUGABANNI,ASIBITI,TSANGAYA,ƘUNGIYAR ASIRI,MUGUNTAR KISHIYA, da sauran wasu wuraren sosai a littafin nan.Na shirya nishaɗantar daku da kuma faɗakar da ku harma da tura muku wani saƙo ta wanann littafin.SHARAR FAGENi hali...
Contents
Table of contents
Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.