FreeThe story
Synopsis
No synopsis yet.
About the author
Mikiya 🦅💕
Sample · 1
_✨UNCLE NE...!!✨__✍🏼NIMCYLUV_*1*Allahamdulillah Allahamdulillah Thanks to almighty Allah (swt) for giving me opportunity to start this book, Ma sha Allah nasan You have been waiting for me so long,to NIMCYLUV is back sai a KAKKAƁE zani a gyara zama, special greeting to Maimuna Abdullah(heroine) love you wix all my hrt, secondly Hafsat Rano alkairin Allah ya kai maki,Queen Nasmer my sturbbon friend love you,How can I forget my lovely fans...? kuna raina kamar yadda kuke saka ran ganin littafaina thanks for the love and care hrt You all😍 here is my new book UNCLE NE am sorry to say na ajjiye maganar TUGGU BIYU i have a big issues da nayi hakan so guys follow my pen...love my story, dedicated to my papa ALAHAJI SULAIMAN DAGACIN JA'OJI.wanda bai karanta book ɗin nan ba,bazan ce an barshi a baya ba domin a koda yaushe yana iya karantawa,amma idan ba'a fara dakai ba..it is going to be a hit that i promise You,nayi wannan littafin ne from The very depth of my heart,wani time ɗin nai dry wani lokacin nai hawaye,wani tym ɗin ina jin waƙa.officially welcome You to the very frist chapter of UNCLE NE.._Bisimillah_IBADANis the the capital and most populous city of Oyo state in Nigeria.SANGO AREAUnguwar Masu kuɗi ce,Unguwa ce da babu wanda ya damu da rayuwar wani,Unguwa ce mai cike da Attajirai,Malamai,haɗi da ƴan boko,Haka kuma Unguwa ce mai cike da ƴan duniya wanda idanunsu suke a buɗe,basa jin wa'azi balle faɗa,haka nan babu wanda ya isa ya tunkaresu da niyyar gaya masu kuskurensu.Dugun layine wanda yake shimfiɗe da lafiyayyan titi wanda ya ƙara fito da ƙyan unguwar.Wasu jajaye fitilone sukaiwa titin unguwar ƙawanya,wanda a kullum suke haska unguwar musamman cikin dare,gefe da gefen titin wasu green flowers ne masu ƙyau wanda suke fidda wani daddaɗan ƙamshi.Can kusan ƙarshen layin wani haɗaɗɗan gidane ginin zamani,tun daga jikin tafkeken get ɗin zaka san tabbas wannan gidan bana ƙana nan mutane bane,ajikin get ɗin anyi rubutu inda aka rubuta hause no 133.Sosai harabar gidan taƙawatu da kurayan furanni na zamani masu ƙyau da tsari,Compound ɗin gidan cike yake da manyan motoci na zamani irinsu,boggatti,ferari,da sauransu.Yanayin ginin gidan irin mai sama da ƙasa ɗinanne ma'ana dai ginin bene mai hawa biyu.Side ɗin parko na gidan wanda ya kasance hawan farko na gidan,babban parlour zaka fara tararwa gefen parlour'n kuma ɗakuna ne masu ɗan yawa kusan bedroom ɗin shida,left hand ɗina nayi domin shine yafi jan hankalina fiye da sauran part ɗin, Tun daga ƙaramin parlour'n dake cikin part ɗin na fara jiyo fitar numfashi mai kama dana zaucewa a hankali na tura kaina cikin bedroom ɗin kasancewar a buɗe yake,saurin tsayawa nayi sabida ganin wata ƙyaƙƙyawar matashiyar mata wacce aƙalla ba zata huce shekara ashirin da biyar ba zuwa shida.Tana durƙoshe gaban bed ɗin dake ɗ...
Contents
Table of contents
Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.