馃懅馃徎MIJIN YARINYA馃懅馃徎Free

ArewaPen original

RomanceFreeOngoing

馃懅馃徎MIJIN YARINYA馃懅馃徎

  • 1views
  • 1chapters
  • 0audios
  • words
  • 0likes
Start reading

Share:

The story

Synopsis

Ongoing

No synopsis yet.

Sample 路 Chapter 1

馃懅馃徎 *MIJIN YARINYA*馃懅馃徎Story and writtenBy Fatima Mrs AhfatPage 1"Fatu! Fatu!! Fatu!!!" Inna dake zaune saman ta barma ne take kwalawa Fatu kira.fitowa tayi daga 蓷akin ta 茩arasa gaban ta tace "gani Inna". Kallonta Inna tayi daga sama har kasa tace "haba Fatu yanzu ina zakije ki kayi wanan shegen adon nan naki irin na Aljanu?"Turo baki gaba tayi tace "kin san fa yau ake Aure gidan mai gari kuma chan zani, nasan yanzu su Saude ma suna jirana kinsan fa mune k'irjin biki, Ni kuma Inna ki daina ha蓷a ni da Aljanu, duk garin nan banfi kowa iya kwalliya ba"Sakin baki Inna tayi tana kallonta kafin tace "to kuwa ba in da zaki, ina ke ina zuwa gidan biki bikin ma na gidan mai gari in ba shashanci ba, yarinya dake"ai kan ta barmar Fatu ta kwanta ta fara birgima da kuke kuke tana cewa "wlh sai naje Inna duk abinda za kiyi, kina son kar naci shinkafar gidan bikin ne ?" su Saude suyi ta min dariya All...

Continue reading

Contents

Table of contents

Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.

chapters1
premium0

Continue in the ArewaPen app

Unlock offline reading, audio mode, and sync your bookmarks instantly.

Download on the App StoreGet it on Google Play