FreeArewaPen original
KISHIYA KO BAIWA
- 1views
- 13chapters
- 0audios
- words
- 0likes
Share:
The story
Synopsis
No synopsis yet.
Sample · 1&2
Follow this link to *** group: *** KO BAIWA???.* (TRUE LIFE STORY)*NA MARUBUCIYA* *REAL ESHAA ~* ***** _Realeshaa~_ *_Ya Allah Ubangiji kajikan mahaifina ya Allah kagafar tamasa zunubansa ya Allah kakai haske kabarinsa ya Allah kajikan dukkan musulman dasuka rigamu gidan gaskiya ya Allah kasa innamu yazo mucika da imani._* ```Labari me cike da tsantsar soyyayya cin amana,ban tausayi,zalunci sarkakiya,se kunbiyoni acikin wannan labarin nawa zakuji yanda zata kasance inafatan zakubiyoni danjin wannan labari mecike da ilimantar nishadantarwa uwa uba fadakarwa.``````Banyarda wani ko wata yasauya min labarina takowacce siga ba batare da izinina ba aikata hakan babban kuskurene. Wannan labarin yafaru agaske abinda akacanza kadan ne anma baki 'dayan labarin gaskiyaceHAPPY BIRTHDAY N-YARIMA INATAYAKA MURNAN ZAGAYOWAR RANAN HAIHUWARKA UBANGIJI ALLAH YAKARO SHEKARU MASU ALBARKA```.🎂🎂🎂🎂🎂🎂🎂🎂🎂🎂🎂🎂🎂🍭🍭🍭🍭🍭🍭🍭🍭🍭🍭🍭🍭 _Bismillahir rahmanir rahim_ *PAGE 1&2*🖊️___________________________________📖Ke karamar karuwa,yar talakawa,dangin matsiyata,Wanda basugaji abin alkhairi arayuwarsuba dangin jaraba 'yar anace yar masu jaraba da 'kwalafaci,wlh karki sake kiran wayar mijina inba hakaba wallahi,wallahi,wallahi, rantsuwa uku ki kasake kuskuren kiran wayar mijina sena cimiki mutunci shegiya matsiya ciya karuwa."Cikin sanyin muryan ta tace dan Allah aunty kiyi hakuri bansan yana gidaba da bazan kiraba bare har in bata miki rai,kuma miss call dinsa nagani shiyasa nakira anma Allah yahuci zuciyarki tunda kiran danayi ya bata miki rai takarashe cikin rawan murya irin na wanda ke gab da zubda hawaye.Wani dogon tsaki taja tace munafukar banza kawai annamimiya niba aunty ki bace kije can kinemi aunty banason kalen dangi da Neman *** zama"tana gama fa'din haka takashe layin,tare da zama abakin tangamemen gadonta,Wanda yacinye rabin dakin,kafa 'daya tadaura akan daya tana girgiza wa tare da hura kofofin hancinta kamar Wanda iska kemata wari."Wani kyakykyawan matashine me yabude wata kofa yafito da'alama toilet ne,a'kalla shekarunsa zasukai arba'in anma baza kafahimci hakanba saboda hutu da naira dasuka zauna masa,yanada matsakaicin tsawo,da faffa'dan kirji na kiran jarumtaka,bakine,irin black beauty nan yanada madai-daitan idanu da kwantaccen sajen daya kawata kyawun fuskarsa,sekuma gemun daya ajje Wanda yasake fitar da ainihin kyawun fuskarsa tare da dimple daya lotsa agefen sajen dake kwance luf luf afuskarsa.Gabanta yakara so ya tsugunna da towel daure akugunsa Wanda bewuce gwiwarsaba,akan gwiwoyinsa ya tsugunna yana kare wa fuskarta kallo daya ke Iya hango damuwa bayyane aciki" Cikin daddda'dan mu...
Contents
Table of contents
Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.