RUBINA!!!♦️Free

ArewaPen original

HorrorFreeOngoing

RUBINA!!!♦️

  • 1views
  • 18chapters
  • 0audios
  • words
  • 0likes
Start reading

Share:

The story

Synopsis

Ongoing

No synopsis yet.

Sample · 01

*—••••«•»••@••«•»••••—*      *RUBINA!!!♦️*_[Rayuwata suke son ɗauka]_  *—•«•Novel series•»•—*        *{SEASON1}***** @Smart_Feenert*        *Be ~ Smart**_{Yahoo- ***}_**—••••«•»••@••«•»••••—**BISMILLAHI RAHMANI RAHEEM**—••••«•»••@••«•»••••—**🌈KAINUWA WRITERS ✍🏻 ASSOCIATION🤝*'''{United we stand and succeed; Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}'''*_[*** ta tabbata ga Allah [S W A] mai kowa mai komai da ya bani ikon kammala wancen buk lafiya kuma ya sake bani dama ta sake rubuta wani cikin ikon shi_*       *Tsira da aminci su kara tabbata a gurin fiyayyen halitta shugabanmu Annabi Muhammad (S. A. W) Ameen_*    *JAN HANKALI* _Wannan littafin ban rubuta shi dan cin zarafi ga kowa ba dik wanda wannan lbrin ya zo daidai da rayuwarsa ya yi hakuri._     _Sannan ban yarda ta kowacce tsiga a canza mani taken labari ba, yin hakan laifi ne babba, ina fatan za a kiyaye? Allah ya sa haka Ameen,_   *—••••«•»••@••«•»••••—*      *Epi ~ 0+1 =1* Wata matashiyar budurwa ce wadda kimanin shekarunta ba za su haurawa Goma sha tara da 'yan watanni ba, ke tsaye a gefen gado cikin shigarta ta mai shirin shiga wanka.      A hankali ta cira k'afarta ta soma nufar hanyar da za ta sada ta da bathroom, sai dai kafin ta kai kan k'ofar, wani zankad'ed'in kira ya shigo wayarta wanda hakan ya katse kuzarin da take d'auke da shi, ta yi tsaki a hankali ta juyo baya ta nufe wajen mirror wanda a saman shi ne wayar take.Sai dai wani rashin sa'a kafin ta kawo kan wayar ta tsinke, ta saka hannu ta ɗauka a d'an raunane, ta soma duba sunan wanda ke kiran nata, sai dai ganin Unknow number ya saka ta tab'e d'an k'aramin bakinta ta soma harmar canza akalar tafiyarta wajen abin da take da niyyar aiwatarwa cikin wurgar da wayar a saman lafiyayyen gadonta na alfarma.Kai tsaye ta samu damar isa cikin bathroom, inda ta na shiga ta haɗa ruwan wankan a cikin baho, sannan ta zage towel ɗin da ke ɗaure a k'irjinta, ta faɗa cikin ruwan ɓatt ta zauna cikin gincirar da kanta a wani gefe da ke kan bahon wankan, ta na mai jin daɗin zamanta cikin ruwan.    Sai da ta kusan shahe 10mins kafin ta miƙe zaune tare da miƙa hannunta a wani gefe da niyyar ɗauko sabulun wanka.     Sai dai wani rashin sa'ar da ta sake yi, shi ne; ko kan sabulun hannunta bai kai ga tab'awa ba, Ƙill ta ga an ɗauke wutar nepa da wani matsiyacin k'arfi sai da hant...

Continue reading free chapter

Contents

Table of contents

Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.

chapters18
premium17
02

02

Premium
Updated a year agoAvailable now
03

03

Premium
Updated a year agoAvailable now
04

04

Premium
Updated a year agoAvailable now
05

05

Premium
Updated a year agoAvailable now
06

06

Premium
Updated a year agoAvailable now
07

07

Premium
Updated a year agoAvailable now
08

08

Premium
Updated a year agoAvailable now
09

09

Premium
Updated a year agoAvailable now
10

10

Premium
Updated a year agoAvailable now
11

11

Premium
Updated a year agoAvailable now
12

12

Premium
Updated a year agoAvailable now
13

13

Premium
Updated a year agoAvailable now
14

14

Premium
Updated a year agoAvailable now
15

15

Premium
Updated a year agoAvailable now
16

16

Premium
Updated a year agoAvailable now
17

17

Premium
Updated a year agoAvailable now
18

18

Premium
Updated a year agoAvailable now

Continue in the ArewaPen app

Unlock offline reading, audio mode, and sync your bookmarks instantly.

Download on the App StoreGet it on Google Play