FreeThe story
Synopsis
No synopsis yet.
About the author
Mikiya 🦅💕
Sample · 1-2
MAIDUGURI/ BARNOMy first word on my story is SAMBISA Forest, The Sambisa Forest is a forest in Borno State, northeast Nigeria. It is in the southwestern part of Chad Basin National Park, about 60 kilometres (37 mi) southeast of Maiduguri, the capital of Borno State.Baƙin daji ne mai girma da tsayin gaske, anyi noticing babu wani daji daya kaisa girma da both faɗi tsayi,ga wasu manyan bishiyoyi da kwazazzabe, duhun dake cikin dajin yafi gaban kwatance, kai tsaye bazan iya siffanta muku duhun sa ba, but yaya kake imagine ace ka rufe idanunka wanne kalan duhu zaka gani? To zan iya haɗa hudun cikin idanun mutum da kuma duhun dake ciki dajin SAMBISA, mugwayen dabbobi babu kalan da babu har wacce ba kayi tunanin ganinta a wajan ba zaka sameta, lokuta da dama ko da bamu da masaniya a kan dajin Sambisa but muna jin labarinsa a cikin kafar yaɗa labarai, irin su Redio,T.v, Media, uwa uba idan ka j...
Contents
Table of contents
Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.