MAKAHON SOFree

ArewaPen original

General fictionFreeOngoing

MAKAHON SO

  • 1views
  • 1chapters
  • 0audios
  • words
  • 0likes
Start reading

Share:

The story

Synopsis

Ongoing

No synopsis yet.

About the author

Broadcast Journalist/Writer/Blogger/Social Rights Activist

More from @babanimam

Sample · SHIMFIƊA

SHIMFIDA:Misalin ƙarfe tara da rabi ne na dare. Ita kaɗai ce kwance a tafkeken gadon da ya cike kusan rabin ɗakin. Duhu ya mamaye ɗakin sai ɗan hasken da yake ratso ɗakin ta tsakanin labule mai haske da tagar uwar ɗakin ta. Da alamun hasken na fitowa ne daga ƙwan lantarkin da aka sa a tsakar gidan wanda kai tsaye yake kallon tagar ɗakin ta.Farida na riƙe da waya a hannun ta tana hira da tsohon saurayinta Bala, wanda suka daɗe suna soyayya da shi, amma iyayen ta suka ƙi yarda ya aure ta saboda ba su gamsu da halayen sa ba, kuma ba a tabbatar da sana'ar da yake yi ba. Ba a son ranta ta auri Alhaji Sani ba, wanda a halin yanzu auren su bai wuce wata ɗaya ba.Alhaji Sani Maiturare, babban ɗan kasuwa ne da ke da arziƙi daidai gwargwado, kuma mutumin kirki ne mai taimakon talakawa da riƙo da addini. Yana da mata ɗaya mai suna Hajiya Binta da yara mata guda uku. Allah ya jarabce shi da son Farid...

Continue reading

Contents

Table of contents

Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.

chapters1
premium0

Continue in the ArewaPen app

Unlock offline reading, audio mode, and sync your bookmarks instantly.

Download on the App StoreGet it on Google Play