SO SHU'UMIFree

ArewaPen original

RomanceFreeOngoing

SO SHU'UMI

  • 1views
  • 3chapters
  • 0audios
  • words
  • 0likes
Start reading

Share:

The story

Synopsis

Ongoing

No synopsis yet.

About the author

Allah first☝ Prophet muhammad (s.a.w)💔 Proudly muslima❤ Daddy's queen👑 Mommah's princess💓 Writing novels is my hobby❤💙 Author queen❤ C.e.o royal star writers association✍🏽

More from @shaabandaughter01

Sample · Chapter 1-5

*SO SHU'UMI💞*NAANARH M SHA'ABAN     001-005Zaune suke a farfajiyar gidan akan kujerun roba babu abinda kake jii sai kukan tsintsaye ga wata iska da take kad'a su wacce take k'a rasa su jin sauk'in soyayyar junan su, kafe shi da kyawawan idanuwan ta tayi kamar wacce bata tab'a ganin sa ba sai yau, wanda kuma kullum sai yazo gidan nasu dan kaf dangin ta babu wanda bai san Abdul ba, saboda rasiyya bata da wata magana sai ta Abdul ko kawayen ta ma dukan su sun san sa, shima a bangaren sa dangin sa sun san rasiyya saboda irin tsananin son da suke yiwa junan su, wanda suke ganin ba za su tab'a rayuwa ba, ba tare da juna ba.Abdul ya kirawo sunan ta cikin muryar sa mai dad'in sauraro "Rasiyya""Na'am my Abdul" tayi maganar tana mai sakar masa wani irin murmushi wanda yake nuna alamun tsantsar soyayyar sa"Wallahi a duk sanda nazo wajen ki sai naji wata nutsuwa tana k...

Continue reading

Contents

Table of contents

Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.

chapters3
premium2
02

Chapter 6-10

Premium
Updated 4 years agoAvailable now
03

Chapter 11-15

Premium
Updated 4 years agoAvailable now

Continue in the ArewaPen app

Unlock offline reading, audio mode, and sync your bookmarks instantly.

Download on the App StoreGet it on Google Play