DUBU JIKAR MAI CARBI CMPLTFree

ArewaPen original

RomanceFreeOngoing

DUBU JIKAR MAI CARBI CMPLT

  • 1views
  • 33chapters
  • 0audios
  • words
  • 0likes
Start reading

Share:

The story

Synopsis

Ongoing

No synopsis yet.

Sample · PAGE 1

*DUBU JIKAR MAI CARBI*LABARI DA RUBUTAWA      AMEERA ADAM      1  Babban gida ne mai ɗauke da ɓangare daban-daban har kusan sashen mutum goma sha biyu. A taƙaice za mu iya cewa gidan gandu ne da ya haɗa Kakanni, 'ya'yaye da jikoki. Garin Ɗangwauro yana ɗaya daga cikin ƙanana ƙauyukan da ke cikin garin Kano, Allah ya azurta su da noma, kiwo da kasuwansu. Gidan Malam Barau mai dogon Carbi sanannan gida a kaf cikin garin Ɗangwauro. Tun daga titi idan ka tambaya za a kaika har cikin gidan sakamakon gida ne gidan yawa don wani lokaci mutane na yi masa laƙabi da gidan 'Ya'ya da yawa. Gidan Mai dogon Carbi cike yake da mutane sakamakom wayar gari fa suka yi da rasuwar rashin wannan Dattijo mai yawan shekaru, ba oya gidan ba hatta garin Ɗangwauro ya girgiza da rashin wannan Dattijon mai dogon zamani. 'Yaya Babba da I...

Continue reading

Contents

Table of contents

Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.

chapters33
premium20
14

14

Premium
Updated a year agoAvailable now
15

15

Premium
Updated a year agoAvailable now
16

16

Premium
Updated a year agoAvailable now
17

17

Premium
Updated a year agoAvailable now
18

18

Premium
Updated a year agoAvailable now
19

19

Premium
Updated a year agoAvailable now
20

20

Premium
Updated a year agoAvailable now
21

21

Premium
Updated a year agoAvailable now
22

22

Premium
Updated a year agoAvailable now
23

23

Premium
Updated a year agoAvailable now
24

24

Premium
Updated a year agoAvailable now
25

25

Premium
Updated a year agoAvailable now
26

26

Premium
Updated a year agoAvailable now
27

27

Premium
Updated a year agoAvailable now
28

28

Premium
Updated a year agoAvailable now
29

29

Premium
Updated a year agoAvailable now
30

30

Premium
Updated a year agoAvailable now
31

31

Premium
Updated a year agoAvailable now
32

32

Premium
Updated a year agoAvailable now
33

END

Premium
Updated 4 months agoAvailable now

Continue in the ArewaPen app

Unlock offline reading, audio mode, and sync your bookmarks instantly.

Download on the App StoreGet it on Google Play