FreeArewaPen original
ADDININMU
- 1views
- 50chapters
- 26audios
- words
- 0likes
Share:
The story
Synopsis
No synopsis yet.
About the author
Salis Adam (S-Reza) Marubucin littattafan Hausa, sannan kuma Ιalibin ilimi. Alhamdu lillah! I Love All fans with one Hartπ₯°
Sample Β· 2
π€·ββοΈ *ADDININMU* π€·ββοΈ ( *By S REZA* βοΈ)βοΈ *FIRST CLASS WRITER'S ASOSO*...βοΈ *ADDININMU* *PAGE* π0οΈβ£2οΈβ£......... Zainab ta ce "To yanzu Mama haka zan barshi ya cigaba da cin mutuncin mu al'halin kuma duk abun da yake fad'a 'karyane!? Mama ta ce "Zainab karki bari malam yaji zancennan domin kinsan Shima baya 'kaunar su, saboda haka kibar komai a gurina, kinga yanzu in kika biye masa al'ummar gari zasu samu abun fad'a dukda dama batin yanzu akasaba jin kanku dashiba, dukda ke ba beye masa kikeyiba, yanzuma kiyi haguri karkice komai kiyi abun dake gabanki... yabon Annabi Muhammad sallalahu a w s ne kuma babu Wanda ya isa ya hanaki domin kuwa da albarkar uwa da uba a kanki, kuma ga soyayyar Nana batula 'Yar manzan Allah wanda shine silar saninn ki da al'umma sukaye, kinga ko iya haka ai kinci riba sosai k...
Contents
Table of contents
Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.