Labarin yarinya Kulu mai ƙosai da jama'ar garinsu suka kasheta da magenta su kai rami a cikin gidanta suka rufe su duk da tarin alkhairan da tayi masu hakan yasa ta ci alwashin maida jama'ar garin kaf fatalwa.Free

ArewaPen original

HorrorFreeOngoing

Labarin yarinya Kulu mai ƙosai da jama'ar garinsu suka kasheta da magenta su kai rami a cikin gidanta suka rufe su duk da tarin alkhairan da tayi masu hakan yasa ta ci alwashin maida jama'ar garin kaf fatalwa.

  • 1views
  • 8chapters
  • 0audios
  • words
  • 0likes
Start reading

Share:

The story

Synopsis

Ongoing

No synopsis yet.

About the author

Ni marubuciya ce, kuma 'yar kasuwa mai neman na kanta kodayaushe. Sannan babban burina a wayi gari na zama Ministan ilimi. Ina rubutu ne domin na yi gyara ba ɓarna ba. Domin na yadda da cewa alƙalami yafi takobi.

More from @haupha

Sample · Chapter 2

MAGEN KULU 2              NaHauwa'u Salisu (Haupha) ✍️Sai mutane suka ci gaba da kallon-kallo kowa hankalinsa a tashe. Zuwa yanzu babu sauran fusatar dake kwance a kan fuskokinsu sai wani munafikin tsoro daya bayyana muraran kan fuskar duk wanda ke gun."HAUWA MAI ƘOSAI ! Ita ce kalmar da manyan ciki ke ambata kamar su watsa da gudu.Wata irin ƙara ta cika gun marar daɗin saurare wadda tilas suka saka hannuwa suka toshe kunnuwansu saboda yadda take barazanar kashe ma su dodon kunnuwa. Sautin maganar da babu tantama da maganar fatalwa tai kama ta ci gaba da cewa cikin amon muryarta marar daɗin saurare."HAUWA MAI ƘOSAI dai nake magana kanta wadda kuka halaka tare da magenta ta hanyar rufe su da ransu. Don haka kowa ya shirya domin tilas ku biya zunubin da kuka aikata."Tsit wajen yayi komi ya koma kamar yadda yake.Mai gari ...

Continue reading

App exclusive

Continue “Labarin yarinya Kulu mai ƙosai da jama'ar garinsu suka kasheta da magenta su kai rami a cikin gidanta suka rufe su duk da tarin alkhairan da tayi masu hakan yasa ta ci alwashin maida jama'ar garin kaf fatalwa.” in the app

The author limited this story to mobile. Open the app to read, listen, and keep your place.

Download on the App StoreGet it on Google Play