FreeThe story
Synopsis
No synopsis yet.
About the author
Maimoon to the world...unknown to be known ✨ You are all welcome to my world 🌎
Sample · Chapter 2
"Murmushi yayi yace smart girl sannan ya cilla mata complimentary card dinsa ya juya ganin kiran da dad dinsa ke mishi,direct gidansu ya wuce cikin girmamawa ya gaisheda dad dinsa be wani dade ba ya fito ya samu sadiq na jiransa a mota"Murmushi yayi yace tiger baddest ya akai ne naganka so happy?kallon sadiq yai yace kasan dad fah gaba daya ya barmin company dinsa yanzu ni zan dinga gudanar da komai,sannan secondly munyi joining company dinmu tare dana mahaifin yarinyar nan yanzu zancen da nakeyi maka itace PA (personal assistant)"Da sauri sadiq yace really? "Daga mishi kai deen yayi of course meehn""Gaban nabila ne yai mummunar faduwa tace why?how?when?and how?saurin dafota aunty A'i tayi tace haba nabila meyasa bakya farin ciki da dukanin abinda mahaifinki yayi mikine?kina nufin bakyason personal assistant din daya baki?lumshe idonta tayi tace aunty bawai banason duk abinda dad ke...
Contents
Table of contents
Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.