ƘUNCIN RAYUWAFree

ArewaPen original

FantasyFreeOngoing

ƘUNCIN RAYUWA

  • 1views
  • 8chapters
  • 0audios
  • words
  • 0likes
Start reading

Share:

The story

Synopsis

Ongoing

No synopsis yet.

About the author

Marubuciyar Hausa Mai ƙoƙarin kare harshen Hausa

More from @fanan01

Sample · ƘUNCIN RAYUWA PAGE 1

🍁K'UNCIN RAYUWA🍁°°°° Paid Book 📚°°°°WRITER: Fanan AAPAGE 📄 1   Firgigit Na tashi daga bacci , dalilin Wani gurnanin da ƴar uwata take faman yi , gaba ɗaya ta galabaita Dan daga gani kasan tana cikin Mawuyacin hali , tashi nayi ta tafi dai dai inda take kwance tana faman Murgine-Murgine , Dan gaba ɗaya jikin ta ya jiƙe da Zufa saboda tsananin Wahalar da take ciki ,Afurgice Na Na fara Shafata ƙanta Ina cewa " Halimatu lafiya kuwa ko jikin ne ? " Na faɗa Ina ƙara dudduba jikin ta Dan gaba ɗaya A firgice nake.Cikin muryar da duk mai sauraro yasan Mai ita yana cikin Mawuyacin hali tace " Humaira ki taimake ni ki bani ruwa Na Sha nasha Dan ishi nake ji , kuma Ina tinannin haihuwa Zanyi , Dan ban taɓa Jin Irin Wannan mugun Ciwon cikin ba " Halima ta faɗa .Laluben Fitular kwai Na shigayi Dan ɗakin namu ba ƙaramin duhu ne dashi ba , A haka Na cigaba da lalube Na har Allah ya ta...

Continue reading

Contents

Table of contents

Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.

chapters8
premium5
04

PAGE 📄 4

Premium
Updated 2 years agoAvailable now
05

Page 📄 4

Premium
Updated 4 years agoAvailable now
06

Chapter 5

Premium
Updated 4 years agoAvailable now
07

Chapter 6

Premium
Updated 4 years agoAvailable now
08

Chapter 7

Premium
Updated 4 years agoAvailable now

Continue in the ArewaPen app

Unlock offline reading, audio mode, and sync your bookmarks instantly.

Download on the App StoreGet it on Google Play