MATAKIN ƘARSHEFree

ArewaPen original

RandomFreeOngoing

MATAKIN ƘARSHE

  • 1views
  • 3chapters
  • 0audios
  • words
  • 0likes
Start reading

Share:

The story

Synopsis

Ongoing

No synopsis yet.

Sample · episod 2

WASILA OMAR (MR'S F.H🌟🌙🌙🌙🌙🌙🌙🌟*🌙✨MOONLIGHT WRITER'S ASSOCIATION🌙✨****'''We are the moonlight writers we shine all over the world.''🌍'* ✍️✍️بِسم الله الرحمن الرحيم~~~~~~~💞💞~~~~~~~Haka suka fito dashi aka sashi a cikin motar asibiti da taimakon malaman asibitin da suke gurin da sauri suka fice motar asibitin na gaba ta ƴan sanda na biye dasu a baya mutanen unguwa kuwa sai binsu da ido suke yi wasu suna kus kus,saida suka fice daga unguwar sannan motar ɗan majalisan tasu ta fito da gudun ta domin bin bayan ɗan nashi,   BAYERO UNIVERASITY KANO(B U K) Harabar makarantar cike take da ɗalibai kamar dai yanda kuka san jami'a wasu na karatu wasu na hira gasu nan dai maxa da mata kowa na harkar gaban sa,daga bakin wani hall wasu ƴan mata ne su huɗu ga dukkan alamu sun fito daga lecture(darasi)ne ko w...

Continue reading

Contents

Table of contents

Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.

chapters3
premium0

Continue in the ArewaPen app

Unlock offline reading, audio mode, and sync your bookmarks instantly.

Download on the App StoreGet it on Google Play