KUFAN WUTAFree

ArewaPen original

RomanceFreeOngoing

KUFAN WUTA

  • 1views
  • 76chapters
  • 0audios
  • words
  • 0likes
Start reading

Share:

The story

Synopsis

Ongoing

No synopsis yet.

About the author

Am a writer,i dream while awake.

More from @huguma

Sample Β· BABI NA DAYA

πŸ”₯πŸ”₯ *_KUFAN WUTA_* πŸ”₯πŸ”₯Free page 01*TAFIYA DA GWANI ME DADI**ZAFAFANKU BIYAR sune suka sake dawo muku da wasu sababbin tsararru kuma zafafan labaransu guda biyar kamar yadda aka saba*RAYUWAR MACEranoNOOR ALBMamuhgheeMASARAUTAmiss xoxoBAK'AR INUWABillyn AbdulKUFAN WUTAHugumaZaku samu gaba daya labaran akan naira 1k kacal2_4003_5004_700*Zaku saka kudin ta wannan account din*1487616276BILKISU IBRAHIM MUSAACCESS BANK*SAI KU TURAWA WANNAN NUMBER SHAIDAR BIYANKU*****KATIN MTN KUMA*****_TEAM ZAFAFABIYAR_*_MUJE ZUWA_πŸƒπŸΎβ€β™€οΈπŸƒπŸΎβ€β™€οΈπŸƒπŸΎβ€β™€οΈπŸƒπŸΎβ€β™€οΈπŸƒπŸΎβ€β™€οΈπŸƒπŸΎβ€β™€οΈDogon layi ne sosai kamar irin na kowacce unguwa ta masu matsakaicin qarfi,hagu da dama na layin gida jene a jere na masu matsakaiciyar rayuwa,wadanda basu cika mugun kyau ba,kamar yadda kuma basuyi lalacewa da rashin kyan gani ba,duk da cewa wani gidan yafi wani kyau,kamar yadda kowa da irin yadda ubangiji S W T ya tsara masa matakin rayuwar da zai wanzu a kai.     Yawancin gidajen plate ne masu soraye,masu ginin benen daga cikinsu 'yan qalilan ne,haka nan gaban gidajen akwai kwata wadda tabi ta kowanne qofar gida,saidai kuma a rufe take da slap,duk da cewa zakaga daya biyu na wani gurbi da babu slap din,gurbin dake nuni da cewa cirewa yayi ko karyewa,ko kuma an tsigeshi ne bisa qarfi da da yaji,da kuma qiriniya irin ta yara,wanda bisa dukkan alamu ma slap din an hada taro da sisi ne daga mazauna layin an ginashi.     Daga can tsakiyar qarshen layin,wanda zaka iya karya kwana ta shiga dakai wani layin daban,dandazon yarane a tsaye carko carko sunata hargowa,idan daga nesa ka taho,zaka iya hangen yadda qura take tashi a wajen,alamu dake nuna cewa fada ake sosai a wajen.     Idan ka duba tsakiyar wajen sosai,yara ne guda biyu,wadanda gaba dayansu ba zasu zarta shekara goma ba gaba dayansu,'yar baqar dirarriyar yarinyar nata qoqarin kada abokiyar fadan nata,wadda idan kayi mata kallon farko ba zaka zaci zata iya dambe haka da abokiyar fadan nata ba,kasancewar bata kai wancar garin jiki ba,fara ce ba sol ba,kana iya hangen doguwar sumar kanta me santsi yadda ta debi qasa da yashi na wajen,sakamakon cirewar danwakalin kanta,baya ga hijabinta data ci damar dashi tun daga sanda za'a fara fadan.    "Iman.....iman.....ga malam nan" wata yarinya ta qaraso wajen bayan taja birki tana haki,da alama daga wani sashen ta kwaso gudunta ta kuma tuqe a nan.    Sarai iman din ta jita,saita qara himma da hanzarin ganin ta yar da rahama kafin malam din ya qaraso,ta tabbatar matuqar bata gama ba ya qaraso fadan yazo qarshe,hakanan kuma babu makawa itace me laifi a wajen malam din,koda kuwa ta fisu gaskiya.    Saidai bata kai ga cimma burin nata ba taji tsawar malam din a ...

Continue reading free chapter

Contents

Table of contents

Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.

chapters76
premium70
06

SHAFI NA SHIDA

Premium
Updated 2 months agoAvailable now
07

BABI NA BAKWAI

Premium
Updated 2 months agoAvailable now
08

BABI NA TAKWAS

Premium
Updated 2 months agoAvailable now
09

BABI NA TARA

Premium
Updated 2 months agoAvailable now
10

BABI NA GOMA

Premium
Updated 2 months agoAvailable now
11

BABI NA SHA DAYA

Premium
Updated 2 months agoAvailable now
12

BABI NA SHA BIYU

Premium
Updated 2 years agoAvailable now
13

BABI NA SHA UKU

Premium
Updated a year agoAvailable now
14

BABI NA SHA HUDU

Premium
Updated 9 months agoAvailable now
15

BABI NA SHA BIYAR

Premium
Updated a year agoAvailable now
16

BABI NA SHA SHIDA

Premium
Updated 2 months agoAvailable now
17

BABI NA SHA BAKWAI

Premium
Updated 2 years agoAvailable now
18

BABI NA SHA TAKWAS

Premium
Updated 2 years agoAvailable now
19

SHAFI NA SHA TARA

Premium
Updated a year agoAvailable now
20

SHAFI NA ASHIRIN

Premium
Updated 2 months agoAvailable now
21

SHAFI NA ASHIRIN DA DAYA

Premium
Updated 7 months agoAvailable now
22

SHAFI NA ASHIRIN DA BIYU

Premium
Updated 7 months agoAvailable now
23

SHAFI NA ASHIRIN DA UKU

Premium
Updated 2 months agoAvailable now
24

SHAFI NA ASHIRIN DA HUDU

Premium
Updated 2 months agoAvailable now
25

BABI NA ASHIRIN DA BIYAR

Premium
Updated 2 months agoAvailable now
26

BABI NA ASHIRIN DA SHIDA

Premium
Updated 7 months agoAvailable now
27

BABI NA ASHIRIN DA BAKWAI

Premium
Updated 2 months agoAvailable now
28

SHAFI NA ASHIRIN DA TKWAS

Premium
Updated 2 months agoAvailable now
29

SHAFI NA ASHIRIN DA TARA

Premium
Updated 2 months agoAvailable now
30

SHAFI NA TALATIN

Premium
Updated 2 months agoAvailable now
31

SHAFI NA TALATIN DA DAYA

Premium
Updated 2 months agoAvailable now
32

Shafi na talatin da biyu

Premium
Updated 2 months agoAvailable now
33

Shafi na talatin da uku

Premium
Updated 2 months agoAvailable now
34

Shafi na talatin da hudu

Premium
Updated 2 months agoAvailable now
35

Shafi na talatin da biyar

Premium
Updated 7 months agoAvailable now
36

Shafi na talatin da shida

Premium
Updated 7 months agoAvailable now
37

Shafi na talatin da bakwai

Premium
Updated 2 months agoAvailable now
38

Shafi na talatin da takwas

Premium
Updated 2 months agoAvailable now
39

Shafi na talatin da tara

Premium
Updated 2 months agoAvailable now
40

Shafi na arba'in

Premium
Updated 2 months agoAvailable now
41

Shafi na arba'in da daya

Premium
Updated 2 months agoAvailable now
42

Shafi na arba'in da biyu

Premium
Updated 2 months agoAvailable now
43

Shafi na arba'in da uku

Premium
Updated 2 months agoAvailable now
44

Shafi na arba'in da hudu

Premium
Updated 2 months agoAvailable now
45

Shafi na arba'in da biyar

Premium
Updated 2 months agoAvailable now
46

Shafi na arba'in da shida

Premium
Updated 2 months agoAvailable now
47

Shafi na arba'in da bakwai

Premium
Updated 2 months agoAvailable now
48

Shafi na arba'in da takwas

Premium
Updated 2 months agoAvailable now
49

Shafi na arba'in da tara

Premium
Updated 2 months agoAvailable now
50

Shafi na hamsin

Premium
Updated 4 months agoAvailable now
51

Shafi na hamsin da daya

Premium
Updated 4 months agoAvailable now
52

Shafi na hamsin da biyu

Premium
Updated 4 months agoAvailable now
53

Shafi na hamsin da uku

Premium
Updated 4 months agoAvailable now
54

Shafi na hamsin da hudu

Premium
Updated 4 months agoAvailable now
55

Shafi na hamsin da biyar

Premium
Updated 2 months agoAvailable now
56

Shafi na hamsin da shida

Premium
Updated 2 months agoAvailable now
58

Shafi na hamsin da bakwai

Premium
Updated 4 months agoAvailable now
59

Shafi na hamsin da takwas

Premium
Updated 4 months agoAvailable now
60

Shafi na hamsin da tara

Premium
Updated 2 months agoAvailable now
61

Shafi na sittin

Premium
Updated 2 months agoAvailable now
62

Shafi na sittin da daya

Premium
Updated 2 months agoAvailable now
63

Shafi na sittin da biyu

Premium
Updated 2 months agoAvailable now
64

Shafi na sittin da uku

Premium
Updated 2 months agoAvailable now
65

Shafi na sittin da hudu

Premium
Updated 2 months agoAvailable now
66

Shafi na sittin da biyar

Premium
Updated 2 months agoAvailable now
67

Shafi na sittin da shida

Premium
Updated 2 months agoAvailable now
68

Shafi na sittin da bakwai

Premium
Updated 2 months agoAvailable now
69

Shafi na sittin da takwas

Premium
Updated 2 months agoAvailable now
70

Shafi na sittin da tara

Premium
Updated 2 months agoAvailable now
71

Shafi na saba'in

Premium
Updated 2 months agoAvailable now
72

Shafi na saba'in da daya

Premium
Updated 2 months agoAvailable now
73

Shafi na saba'in da biyu

Premium
Updated 2 months agoAvailable now
74

Shafi na saba'in da uku

Premium
Updated 2 months agoAvailable now
75

Shafi na saba'in da hudu

Premium
Updated 2 months agoAvailable now
76

Shafi na saba'in da biyar

Premium
Updated 2 months agoAvailable now

Continue in the ArewaPen app

Unlock offline reading, audio mode, and sync your bookmarks instantly.

Download on the App StoreGet it on Google Play