NOOR ALBIFree

ArewaPen original

RomanceFreeOngoing

NOOR ALBI

  • 1views
  • 57chapters
  • 0audios
  • words
  • 0likes
Start reading

Share:

The story

Synopsis

Ongoing

No synopsis yet.

About the author

WriterπŸ‘ˆ

More from @mamuhgee

Sample Β· Chapter 1

*_NOOR ALBI_*_Hasken Rayuwata_*_Mamuhgee_*1*_Bismillahir-rahmanir Raheem_*Kokarin komawa ta zauna Kan kujerar robar Dake gaban wheelchair dinda mahaifinta yake zaune akai tayi bayan ta aje cup din data Gama basa magani abaki Kan qaramin table din Dake gurin ta dago idanuwanta ahankali cikin nutsuwa ta kallesa batareda tace komaiba ta tsawon mintina biyu kafin ta Dan motsa Bakinta cikin wata nutsuwar ta sakar Masa murmushinda yake narkarda zuciyarsa da tsananin tausayinta da qaunarta Dan kuwa yanajin radadi da zafin dukkanin murmushinta Wanda yariga yasan ba komai cikinsa face damuwa, kadaici,maraici da rashin uwa dakuma rashin uba dukda shi uban gashi a raye Amma tamkar baya raye yake Dan baida wani abun dayake iya yimata bayan nuna Mata zallar qaunarta daga zaune sai kwance.Ganin irin kallon dayake matane Wanda koyaushe yake nuna gazawarsa amatsayi na uba Ita Kuma Bata taba yimasa kallon ya Gaza din sbd tasan hakan qaddararsu ce su duka tun daga kan mahaifiyarta da Bata Raye har Momy wadda take ganin itace tafi cutatuwa ato kowane bangare na rayuwarsu.Sauke idanuwanta tayi daga kallonsa tareda Kai hannu ta zari tissue Mai Dan yawa tahau goge Masa gefen rigarsa da ruwan maganin masu kala suka zuba ta sauke siririn numfashi ahankali ta bude Baki ta furta"Abba!!Kadaina kallon kanka da yanayinka amatsayin ka cancanta hakan sbd abunda yafaru,Kadaina kallon kanka amatsayin Wanda ya lalata rayuwar yarsa yakasa Mata komai bayan Kaine komai nawa,Nice rabon haihuwata da zuwana duniya ya tarwatsa kwanciyar hankalin rayuwark......Rintse idanuwa da yayi cikin Jin dacin zancenta yayi daidai da dafata da akai da hannuwa biyu a kafadarta Dan hanata qarasa zancen.Ahankali ta sauke ajiyar zuciya batareda ta dagobata Dan sake sauke numfashi Mai sanyi da rashin sauti kafin ta waiwayo da kyakkyawar fuskarta idanuwanta basu sauka Kan Yar uwarta Kuma Antynta data dafata sai akan Momy suka fara sauka wadda ke tsaye bayan Anty SA'ADAH din kyakkyawar fuskarta ta Kamar yanda tasanta tun tashinta a daure Babu sakewa Babu fushi sai yanayinta dake sake nuni da har lokacin kallon Rabon daya lalata rayuwarta data yarta take Mata.Ahankali ta dauke kallonta daga kanta tana Mai Dan Sunkuyar da kanta ahankali tareda miqewa tsaye daga gurin ta raba gefen Anty Sa'adah ta koma bayanta ta tsaya cikin tattausan muryanta batareda tasake kallon momynba cike da biyayya tace"Barka da safiya Momy.Kamar yanda tasani tun tasowarta harzuwa shekarunta na yanzu datake dasu Momy Bata taba amsa gaisuwartaba wanda hakan sabone agareta Kuma baya damunta Kamar yanda ko so daya Bata taba tsallake ranar gashetaba Dan kuwa Bata taba ganin laifi ko Jin haushin momynba,Kallon uwa Kuma mariqiya take Mata tareda wani girmanta Mai tsanani datake gani.Qarasowa cikin palon gabaki daya momy...

Continue reading free chapter

Contents

Table of contents

Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.

chapters57
premium51
07

Chapter 7

Premium
Updated 21 days agoAvailable now
08

Chapter 8

Premium
Updated 21 days agoAvailable now
09

Chapter 9

Premium
Updated 21 days agoAvailable now
10

11

Premium
Updated 21 days agoAvailable now
11

10

Premium
Updated 21 days agoAvailable now
12

12

Premium
Updated 21 days agoAvailable now
13

13

Premium
Updated 21 days agoAvailable now
14

14

Premium
Updated 21 days agoAvailable now
15

15

Premium
Updated 21 days agoAvailable now
16

16

Premium
Updated 21 days agoAvailable now
17

17

Premium
Updated 21 days agoAvailable now
18

18

Premium
Updated 21 days agoAvailable now
19

19

Premium
Updated 21 days agoAvailable now
20

20

Premium
Updated 10 days agoAvailable now
21

21

Premium
Updated 14 days agoAvailable now
22

21

Premium
Updated 10 days agoAvailable now
23

22

Premium
Updated 10 days agoAvailable now
24

23

Premium
Updated 10 days agoAvailable now
25

24

Premium
Updated 10 days agoAvailable now
26

25

Premium
Updated 10 days agoAvailable now
27

26

Premium
Updated 10 days agoAvailable now
28

27

Premium
Updated 10 days agoAvailable now
29

28

Premium
Updated 10 days agoAvailable now
30

29

Premium
Updated 10 days agoAvailable now
31

30

Premium
Updated 9 days agoAvailable now
32

31

Premium
Updated 9 days agoAvailable now
33

32

Premium
Updated 9 days agoAvailable now
34

33

Premium
Updated 9 days agoAvailable now
35

34

Premium
Updated 9 days agoAvailable now
36

35

Premium
Updated 9 days agoAvailable now
37

36

Premium
Updated 9 days agoAvailable now
38

37

Premium
Updated 9 days agoAvailable now
39

38

Premium
Updated 9 days agoAvailable now
40

39

Premium
Updated 9 days agoAvailable now
41

40

Premium
Updated 9 days agoAvailable now
42

41

Premium
Updated 9 days agoAvailable now
43

42

Premium
Updated 7 days agoAvailable now
44

43

Premium
Updated 7 days agoAvailable now
45

44

Premium
Updated 7 days agoAvailable now
46

45

Premium
Updated 7 days agoAvailable now
47

46

Premium
Updated 7 days agoAvailable now
48

47

Premium
Updated 7 days agoAvailable now
49

48

Premium
Updated 6 days agoAvailable now
50

49

Premium
Updated 6 days agoAvailable now
51

50

Premium
Updated 6 days agoAvailable now
52

51

Premium
Updated 20 days agoAvailable now
53

52

Premium
Updated 19 days agoAvailable now
54

53

Premium
Updated 19 days agoAvailable now
55

54

Premium
Updated 19 days agoAvailable now
56

55

Premium
Updated 19 days agoAvailable now
57

56 last chapter

Premium
Updated 19 days agoAvailable now

Continue in the ArewaPen app

Unlock offline reading, audio mode, and sync your bookmarks instantly.

Download on the App StoreGet it on Google Play