RAI DAYA (JAN ZAKI)Free

ArewaPen original

RomanceFreeOngoing

RAI DAYA (JAN ZAKI)

  • 1views
  • 54chapters
  • 0audios
  • words
  • 0likes
Start reading

Share:

The story

Synopsis

Ongoing

No synopsis yet.

Sample · RAI DAYA 1

🦜🦜 *RAI DAYA*🦜🦜     *JAN ZAKI*🐅DAGA MARUBUCIYAR Kaikajawa kanka KANWATA RAYUWAR MA'AURATA Yanzu kuma gani dauke da sabon book dina   *RAI DAYA* inkiya *JAN ZAKI*🐅*Paid book ne* Vip 500Spécial 1k Àcct 3115484026 ikilima adamu fist bank Ko Kuma Katin MTN ta wannan nombar *** Inayiwa Al'umma musulmi gabakidaya Barka da sallah Allah ya maimaita mana.. Da sunan Allah mai Rahama mai Jin kai nafara wannan littafin ya Allah ka haneni rubuta abunda ze gurbata tarbiyyan Al'umma kabani ladan fad'akarwa. Ya Allah kasa yanda muka fara lafiya mu kare shi lafiya... Ka karemu da yan hassada ka hanemu dayiwa wani hassada... Ka azurtamu da halal ka hanemu da cin haram komin kankartar sa... Ya Allah kasa muyi kyakkyawan karshe ka shirya mana zuri'ar mu......... Kasa Albarka acikin neman mu.... Fitacciya Daga cikin kungiyar Jarumai writ associat IKILIMA ADAM (kyauta Daga Allah) 0️⃣1️⃣Wayyo Allah ! Wayyo ! Allah ! Ataimaka mun gudu take shararawa iya karfin ta cikin dajin Allah babyn dake bayan ta yanata rusa uban kuka Alamun ya jikata........Mazan dake bin ta wajen su shidda n'a hango 'kowannen su rike da makamai, suna harba bindiga amma baya samun ta...Sai kaucewa take.....D'are ne sossai misalin karfe shabiyun d'are touchla ne hannun ta take haska gaban ta..Su kuma suna rike da fitilar wayoyin su.....A'cikin wannan yanayin ta buga uban tsalle ta fada wani kango mai cike da kayoyi yaron nata dan wata biyun dake kuka iya karfin sa muryan sa ta shake da gajiyawa da kukan da yake. Allah yataimake ta barci barawo yayi awon gaba dashi.....Su kuma wayanda suke bin sahun ta '' sai zagaye zagaye suke suna nishi sama sama...Ogan tafiyar su cikin tashin hankali yace taya mukayi sake *RAI DAYA* ta gagare mu kamawa.....Cikin su wani yana huci sama sama tareda haska tochla cikin ciyayin nan yace Mun shiga uku mun lalace in shugaba yasan Wannan matar ta kubuce mana bazamu ji da dadi ba....Wayar babban nasu ne yasoma ring yana dubawa yaga shugaban nasu ne '' cikin tsananin fargaba da tashin hankali d'asuka bayyana a fuskar sa..  Yace Ranka ya dade wallahi gamu cikin jejin nan wallahi ta bace mana babu ita babu Alamun ta Ko kukan dan nata mun daina ji......  Dagacen bangaren cikin tsananin tashin hankali yana ciza labbansa ga wani uban Zufa ne t'a karyo masa nan da nan hantar cikin sa suka kada...Na'urar dake gaban sa yasoma dandannawa yana zufa yace kash amma dai babu waya hannun ta..naso inyi trakin din layin nata insan inda tabuya....   Yaron nasa yace gaskiya oga tun agida tabar wayar nan..  Cikin tsawa Shugaban yace maza kuci gaba da neman ta 'tana cikin jejin nan ...

Continue reading free chapter

App exclusive

Continue “RAI DAYA (JAN ZAKI)” in the app

The author limited this story to mobile. Open the app to read, listen, and keep your place.

Download on the App StoreGet it on Google Play