KI YADDA DANIFree

ArewaPen original

RomanceFreeOngoing

KI YADDA DANI

  • 1views
  • 12chapters
  • 0audios
  • words
  • 0likes
Start reading

Share:

The story

Synopsis

Ongoing

No synopsis yet.

Sample Β· 1&2

*KI YADDA DANI.*_Kishiya Ko Baiwa_    _Return_ _Na Marubuciya_  *REAL ESHAA*_***_ *Realeshaa*  _Like my page on Facebook_πŸ‘‡πŸ»*** Allah Ubangiji kajikan mahaifina ya Allah kakai haske kabarinsa ya Allah kagafar tamasa zunubansa ya Allah kajikan duk kan musulman dasuka rigamu gidan gaskiya ya Allah kasa idan namu yazo mucika da imani._* _Wannan littafin na kudine akan farashi mai sauki Naira Dari biyu se ki turo katin MTN ta wannan number πŸ‘‰πŸΌ*** tare da turomin da shedar biya ta Wannan number ***.ko kuma ta account dina Abdullahi Aishatu keystone bank 6030406548._ *FREE Page 1&2πŸ–ŠοΈ* ______________________πŸ“–Tamkar saukan aradu aka haka kalaman sa, ya daki zuciya yo yin mu,Musamman ma ni wani irin tsuma jikina keyi tamkar mazari yayin da idanuna suka kada sukayi jawur dasu tamkar garwashi babu abinda yake yawo a kwakwalwar kaina face muryar sa dake furta kalman saki agareni Innalillahi wa'inna ilahi raji'un.shine kalmar danake furta wa acikin raina ko zanji saukin abinda ke yawo acikin zuciya ta Wanda ke barazanan tarwatsamin lissafi.Nakasa ko da dago kaina ne,addu'a kawai nake Allah yasa mafarki nakeyi ba gaskiya ba domin zuciya ta yakasa gaskata min abinda kunnuwa sukaji...Cikin kunan zuciya dawani irin nadamar kasancewar Ahmad jininsa,Alh Ali yamike tare da kaiwa Ahmad din wani wawan mari,anma ga mamakin sa seyaji anrike hannunsa ta mau tamkar za aballa.Shiru dakin yayi tamkar babu mahalukin dake numfashi aciki. Sakamakon muryan Ahmad daya karade ciki dakin,Cikin hargagi da rashin kunya yace"Wallahi Baffa karkayi Wannan gangancin acikin rayuwar ka,nacewa zaka sanya hannunka ajikina dasunan duka!,nawuce Wannan matsayin azanyu ko wancan ranan daka marini na 'kyaleka ne kawai domin ina ganin mutunci ka,amatsayin ka na wan mahaifina anma badan Wannan ba babu dalilin daze sanya in daga maka kafa.Ayanzu muddin kace zaka sake Wannan gangancin zan baka mamaki fiye da yanda baka zato,yafadi haka asanda yake wurgi da hannun Alh Ali tamkar ze karya.Kallon kaskanci ya watsa musu daya bayan daya kafin yaci gaba dacewa.Wannan rainin wayon naku ya isheni haka kunce nasaki yarinya tunda bazan iya riketa ba,nasaketa anma hakan be ishe Ku ba,ko kuna tunanin dama bazan Iya sakin tabane shiyasa kuka dameni dacewa na saketa to ko 'yar gwal ce 'yar taku Wallahi narabu da ita.!??Hhhh yakece da dariyar renin hankali kafin yadaure fuska yace"me zanyi da Wannan yar taku irin jaraba,da rashin tarbiya,tunda na aureta nafara tsiyacewa,ashe jangwam na kwasowa kaina bansani ba,saboda bakin mugunta da zalunci kunsan 'yarku gayyar tsiyace anma kuka lika min ita,saboda kunaso in talauce mudawo Dede daku ko!!?Wallahi nayi danasan...

Continue reading free chapter

Contents

Table of contents

Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.

chapters12
premium7
06

11&12

Premium
Updated 2 years agoAvailable now
07

13&14

Premium
Updated 2 years agoAvailable now
08

15&16

Premium
Updated 4 years agoAvailable now
09

17&18

Premium
Updated 2 years agoAvailable now
10

19&20

Premium
Updated 2 years agoAvailable now
11

21&22

Premium
Updated 2 years agoAvailable now
12

23&24

Premium
Updated 2 years agoAvailable now

Continue in the ArewaPen app

Unlock offline reading, audio mode, and sync your bookmarks instantly.

Download on the App StoreGet it on Google Play