FreeArewaPen original
Tarkon wasu matan
- 1views
- 82chapters
- 0audios
- words
- 0likes
Share:
The story
Synopsis
No synopsis yet.
Sample · Chapter 1
*TARKON WASU MATAN**Suducive nd Romantic story.**chakwakiyar shegun bbys lols.*By Sayyada Tahir Matar Faisal.*P**1️⃣↗️2️⃣*Book one paid book**Littafina na kudine banyarda Wani Ko wata yakaranta batare da kunbiyani hakkina.**Nrml group 'dari biyar500 PC700 wannan shine ku'din littafina, Zaku turo kudinku tacikin wannan accnt no Dina 5041983016 Ekilima Tahir Usman fcmb,zaku Turo shaidan biya ta wannan no *** thanks my all frnds.**Bismillahirr Rahmanirraheem,da sunan Allah mairahma maijinkai,ya rabbil alamin yanda nafara littafina lfy Allah yasa ingama lfy aminn.*Thank you for contacting Sdeendtm! *BUY DATA FROM THE AFFORDABLE PRICE**I'm selling MTN data with this cheap price* *MTN DATA PACKAGE*500MB@===2001GB@=====3002GB@=====6003GB@====9005GB@====1,500Dial *131*4# or *460*260# to check Data balance. *Validity 1 month* *Airtel,9mobile and Glo* *also available.* *Subscription for DStv gotv star time electric pay bills* **** ORCall ****Tana idda sallama daga sallar magriba,wayarta tayi 'kara,Zeenah Ko addua batatsaya yiba tayi saurin 'daga wayar,Cikin kashe murya da shagwaba tace"Uhum uhum I call your no modan millions of time bt u will nt....."am sorry gimbiyata dan Allah kimun afuwa muryan saurayin yakatseta,"Zeenat tayi fari da idonta Cikin Sakalci tace"o.o nibanzanyi hkrba inkana son inyi hkr saikayimun kuka,hahaha saurayin yayi dariya kafin yace"kwantar da hankalinki ganinan kusadake I promise you zamuje musayo dankwaleleliyar gamsheshiyar kaza,"woww wowww zenaht tafa'da cikin dariya tare da fa'din okey kajirani abayan layinmu barin futo.Zeenat tamike daga kan darduman sallah, Cikin Sauri tasauya dogon rigar jikinta izuwa mini skirt da karamin bodyhok turare ta'dauka tafesawa jikinta,babban hijabin sallar tamayar jikinta,Cikin Sauri tafuce daga 'dakin.Turus tayi bayan futowarta 'dakin sbd ganin Ummah da Yazid sunachin tuwon dare,Wanda yakasance tuwon masara miyar 'danyen ku6ewa.Ummah ta'dago kai takalleta tace"inazuwa naganki da hijab bayan angama tuwo aigarakichi da zafinshi,'dauki kwano kidubo gamiyar kukacan naka'da Miki ita,kasan cewar Zeenat batachin miyan ku6ewa busheshshe Ko 'danye.Zeenat tayi murmushi,tace"barinzo Ummah nayi bakone awaje Ummah,Ummah tace"Uhum adawo lfy nidai harcikin raina banison hiranki DA daddare musamman bayan sallar magriba,sbd hira Ido naganin Ido yafi mutumci wajen duk wata 'diyar kirki musamman gareki bazaura.Zeenat ta turo baki kamar zatayi Kuka tace"haba Ummah dangirman Allah kidaina kirana bazaura tsakani da Allah Ummah kidubenifa da ajina da kyauna da Karancin shekaruna Kwata kwatafa shekaruna 23,amman umma saikiringa Sanyani sahun manyan mata tafa'da tana bubbuga 'kafa Kamar zatayi kuka.Ummah ta ta6e baki cikin Ko inkula tace"kekikaga duk wannan abunda kika liss...
Contents
Table of contents
Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.