FreeArewaPen original
DARASI
- 1views
- 37chapters
- 0audios
- words
- 0likes
Share:
The story
Synopsis
No synopsis yet.
About the author
I proudly a writer,i lov hausa novels
Sample · 1
*📲Tyiping**✨DARASI!!✨* Ummu Maher(Miss green🍀)*Gaskiya wannan littafin tun kafin in fara rubutashi hannuna yake kaikayi,saboda littafine da zai tabo wani abu da yake faruwa acikin al'umma saboda talaucin da suke ciki sannan sai kiga iyaye suna jefa yayansu acikin mummunan hali,misali ko su kaisu aikatau,ko su kaisu Bara daga nan rayuwar yaran ta shiga cikin wani hali.*Tsokaci:ban yadda wani ko wata yayi amfani da wannan littafin ba wajen canza wani abu ba,wannan littafin mallaki na ne a kiyaye doka ce.Bismillahir-Rahmanir_Rahim.*_My parents_* 01......."Wai ni indo me kika dauki kanki ne da ban isa in gaya miki magana kiji ba,kullum sai kin dorawa wannan yarinyar tallah saboda me zaki ringa kokarin keta duk wata doka da zan saka agidannan?". "Mlm bafa ka isa ka hanani dorawa wannan yarinyar tallah ba tunda ba kaine kake daukar dawainiya...
Contents
Table of contents
Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.