SHINE MIJINAFree

ArewaPen original

RomanceFreeOngoing

SHINE MIJINA

  • 1views
  • 4chapters
  • 0audios
  • words
  • 0likes
Start reading

Share:

The story

Synopsis

Ongoing

No synopsis yet.

About the author

My duty is just to entertain the mind of my readers and cheers them up with my Amazing novels 🤗🤗

More from @mamanihsan360

Sample · Part 2

Mutuwar Rashidu ( baban sa'adatu) ya wujijjiga Nabila (maman sa'adatu) yanda mutum bai taba zato ba, ta daina wanka, ta daina walwala ta daina shiga mutane ta daina ci da Sha, ko ta kwana da yunwa duk daya.Don Haka mahaifiyarta ta dukufa yin Mata addu'a sannan tasa ake yin Mata Rubutun dangana, aka Rubuce Mata AlQur'ani ta Sha. Don Haka ahankali ta Soma warwarewa ta koma harkokinta Amma ba kamar da ba.Sa'adatu na girma hankali na Ratsata.Ba ta da kwaramniya Sam, hatta muryarta sanyi gare ta, Amma fa wasan dandali baya wuce ta, ko ba zata shiga ba ayi gadar da ita zata zauna gefenta kunna aci bal bal,.  Sanda sa'adatu ta Isa shiga makaranta lokacin ne daya zo wa sa'adatu da Karin hankali. Ta lura mahaifiyarta Bata damu da ita ba Sai it's Kuma ta dage wajen kyautata Mata da yin Mata hidima, gyaran daki, wankin kayanta duk dai abinda ta San zai faranta ran innanta Tana yinsu....

Continue reading

Contents

Table of contents

Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.

chapters4
premium0

Continue in the ArewaPen app

Unlock offline reading, audio mode, and sync your bookmarks instantly.

Download on the App StoreGet it on Google Play