SIDDABARUFree

ArewaPen original

HorrorFreeOngoing

SIDDABARU

  • 1views
  • 3chapters
  • 0audios
  • words
  • 0likes
Start reading

Share:

The story

Synopsis

Ongoing

No synopsis yet.

About the author

Marubuci

More from @muntasir1997

Sample · Chapter one

Page 1 *_SHIMFIƊA_* Ana bikin duniya akan yi na ƙiyama...Wayar gari da mutuwar matshiyar mace wadda ba ta haura wa shekaru ashirin da huɗu ba abu ne mai dukan zuciya kai tsaye, duk abin da ya taɓa zuciya kuma dole gangar jiki ta nuna. Wannan ta sa tun da aka sanar da mutuwar wasu daga cikin 'yan uwa suka dinga rufsar kuka ba ji ba gani.Koda dai a gefe akwai masu farin ciki da mutuwar, suna ganin mutuwar tata kamar wata rahama ce Ubangiji ya saukar musu ko kuma ace yayewar annoba mutuwar ta zama.  Iyaye mata da suke da matasan 'ya'ya samari su suka fi jin hakan a zuciyoyinsu, don haka farin cikin su ma gagarar ɓoyuwa ya yi a allunan fuskokinsu. Isah Tukur Isah shi ya zama mutum guda ɗaya tilo da mutuwar Maryam ta fi jijjigawa zuciya, don labari na ishe masa ya yanke jiki ya faɗi bakinsa ɗauke da wasu maganganu na ƙaryata mutuwar, lokacin kuma da ya farfaɗo an riga an s...

Continue reading

Contents

Table of contents

Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.

chapters3
premium2
02

Chapter two

Premium
Updated a year agoAvailable now
03

Chapter three

Premium
Updated 3 months agoAvailable now

Continue in the ArewaPen app

Unlock offline reading, audio mode, and sync your bookmarks instantly.

Download on the App StoreGet it on Google Play