UBAYD MALEEKFree

ArewaPen original

RomanceFreeOngoing

UBAYD MALEEK

  • 1views
  • 27chapters
  • 0audios
  • words
  • 0likes
Start reading

Share:

The story

Synopsis

Ongoing

No synopsis yet.

About the author

Writer👈

More from @mamuhgee

Sample · 1

_*UBAYD MALEEK*_(_Royalty versus love_)_Mamuhgee__Bismillahir-rahmanirraheem_*1*Qoqarin sauke kayan dake kan jakinsa yakeyi fuskarsa cikeda annuri da farin cikin jikinsa ma na nuna hakan sbd yanda yake sauke kayan da kuzarinsa da dukkanin himmarsa.,Fitowa bayi matarsa Kuma uwar yayansa tayi tana kallonsa cikin tsananin mamakin ganinsa adaidai wannan lokacin,Kallon sama tayi tana son kwatanta lokaci idan ta kwatanta daidai zata Kira lokacin da guraren uku zuwa hudu na yamma,Duban uban kayan daya shigo dasu da jakin tayi tana sake bayyanarda mamakinta a fili na ganinsa Rana tsaka batareda lokacin zuwansa ganinsu yayi sbd a qaidancen aikinsa sai bayan sati bibbiyu yake zuwa ganinsu yayi kwana daya ya juya sai Kuma bayan satin biyu,Yau kwanansa shida da komawa Amma gashi tana ganinsa harda kaya haka,inda yake ta fito tsakar gidan tana ajiye butar hannunta tana Dan sake fuska kadan ta qarado tana karban qaton akwatin qarfensa dayake qoqarin saukewa daga kan jakin tana Dan nishin nauyin akwatin tace"Abal Kaine yanxu?Kallon kayan data sauke tayi tana maido kallonta kansa tace"wannan dukannin kayan fa??Fatan dai lafiya?Yana qarasa aje daurin karshe dake kan jakin ya jasa zuwa wata rumfar dake can nesa da dakunansu wadda sukai daure dabbobinsu lokacinda suka taba kiwo yakaisa ya dauresa yadawo Yana zama kan saqin data shimfida Masa Yana cewa"Alhmdlh ya ubangiji.Ruwa taje tadebo Masa a qaton kofi me nauyi takawo gabansa ta ajiye tana zama gefensa cikin sauke ajiyar zuciya tana sake gaishesa wannan karon cikin yarensu na amheric tace"_Dehina metahi_ (Barka da dawowa)Shan ruwan yayi sosai Yana jinjina mata Kai Yana cewa"Yawwa barkanku da gida,Nasameku lafiya?Alhmdlh"tace tana sake Masa kallon tambaya sbd gabaki daya hankalinta baa kwance yakeba da ganinsa gida yanxu sbd tafi kowa sanin tsanin qarfi da ikon masarautar delah take dashi akan ma'aikatansu Dan shekarunta ashirin harda yan Kai batareda mijinta ba saidai yazo yaganta duk bayan sati biyu yakoma saidai idan tace takai Masa ziyara wadda kafin tagansa ma aikine saiyanzu da shekaru sukaje saidai yayansu suje sugansa duk bayan kwana biyu saigashi yanzu tana ganinsa kwatsam haka ba tsammani.Sauke numfashi tayi ahankali zatai mgn ya rigata da kallonta cikin tattara Yar nutsuwa a fuskarsa ta dattijantaka yace"Jamila nasan hankalinki ba'akwance yakeba da ganina adaidai wannan lokacin,Ki kwantar da hankalinki lafiyace tasanyani dawowa,Babu wani abu daya faru kamar yanda kike tunani,Nadawone gida wannan karon gabaki daya da yardar Allah shikenan zansamu yancina zanyi rayuwa taredaku cikin iyalina,cikin nutsuwa.Wani guntun numfashi ta sauke wannan karon dukkanin jikinta nayin sanyi dajin abinda yake fada Wanda tasan ba iyakacin maganar kenanba akwai babbar maganar dake gaban wannan daya fara ta dago murya a sa...

Continue reading free chapter

Contents

Table of contents

Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.

chapters27
premium21
07

7

Premium
Updated 2 months agoAvailable now
08

8

Premium
Updated 2 months agoAvailable now
09

9

Premium
Updated 2 months agoAvailable now
10

10

Premium
Updated 2 months agoAvailable now
11

11

Premium
Updated 2 months agoAvailable now
12

12

Premium
Updated 2 months agoAvailable now
13

13

Premium
Updated 2 months agoAvailable now
14

14

Premium
Updated 2 months agoAvailable now
15

15

Premium
Updated 2 months agoAvailable now
16

16

Premium
Updated a month agoAvailable now
17

17

Premium
Updated a month agoAvailable now
18

18

Premium
Updated a month agoAvailable now
19

19

Premium
Updated a month agoAvailable now
20

20

Premium
Updated a month agoAvailable now
21

21

Premium
Updated 2 months agoAvailable now
22

22

Premium
Updated 2 months agoAvailable now
23

23

Premium
Updated 2 months agoAvailable now
24

24

Premium
Updated 2 months agoAvailable now
25

25

Premium
Updated 2 months agoAvailable now
26

26

Premium
Updated 5 months agoAvailable now
27

27

Premium
Updated a month agoAvailable now

Continue in the ArewaPen app

Unlock offline reading, audio mode, and sync your bookmarks instantly.

Download on the App StoreGet it on Google Play