Ta Zama Haja!Free

ArewaPen original

General fictionFreeOngoing

Ta Zama Haja!

  • 1views
  • 2chapters
  • 0audios
  • words
  • 0likes
Start reading

Share:

The story

Synopsis

ongoing

No synopsis yet.

About the author

Writer

More from @sadikgg26

Sample · 1

*Ta Zama Haja! 01**Sadik Abubakar**Lafazi Writers**DA SUNAN ALLAH MAI RAHAMA MAI JIN KAI.**GODIYA*Dukkan yabo da godiya marasa adadi sun tabbata da Ubangijin sammai da kassai, tsira da amincin Allah su kara dawwama ga Annabi Sallallahu Alaihi Wasallama, da Alayensa da Sahabbansa da mu gabadaya.*TSOKACI*Wannan labarin kagagge ne bai shafi wani mahaluki ba, idan ya yi kama da rayuwar wani, to akasi aka samu.*SADAUKARWA*Na sadaukar da wannan dan littafi ga daukacin mambobin kungiyar *Lafazi Writers Association.*──────────────────────"Gafara dai! Gafara dai boka!" Cikin tsananin tsawa da ƙaraji bokan ya ce, "Su waye nan? Ku dakata kada ku sake motsawa ko da taku guda ne."Cak! Matan suka tsaya ba wacce ta ɗara daga wajen wanda ya kasance *** wata itaciyar tumfafiya ne. Mintuna kamar biyar suna tsaye, cikin garjin rana mai tsananin zafi, yayin da shi kuma bokan sai iface-iface da siddabaru ...

Continue reading

Contents

Table of contents

Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.

chapters2
premium0

Continue in the ArewaPen app

Unlock offline reading, audio mode, and sync your bookmarks instantly.

Download on the App StoreGet it on Google Play