WASU MATANFree

ArewaPen original

Short StoryFreeOngoing

WASU MATAN

  • 1views
  • 6chapters
  • 0audios
  • words
  • 0likes
Start reading

Share:

The story

Synopsis

Ongoing

No synopsis yet.

About the author

I'm Zainab Sardaunerh known as zeesardaunerh💜 Daddy's Angel 👸 Mammoh's pride💝 Ina yiwa fan's dina fatan alkhari a duk inda suke❤ Arewabooks @zeesardaunerh Whattpad @zeesardaunerh IG @zeesardaunerh facebook @zeesardaunerh *** @ZeeSardaunerh

More from @zeesardaunerh

Sample · WASU MATAN

Zaune take bisa tabarma tana tsintar shinkafar hausa yayin da take sauraron wakar hamisu breaker, a gidan redio da yar k'aramar salularta.Akalla baza ta wuce shekara talatin da takwas ko Arba'in ba sai mita takeyi "oh ni Saudatu,Ni wallahi na gaji da wannan rayuwa..Ace ko y'ar shinkafar ga ta gomnati dai mallam ya sayo mana mu tuka amma yakiya,a'a ko da yaushe sai dai yace ........" Mssstwwsss" Ta karashe maganar tna jan dogon tsakii,a lokacin da aka turo kyauren gidan tare da sallama , ciki ciki Inna Saude Ta amsa sallamar yayin da naga wata mata shiyar budurwa wadda baza ta wuce shekara goma sha bakwai ba ta fito daga cikin wani madaidaicin daki sanye da wata kodaddiyar Atamfa tayo wurin wannan mutumen da ya.........Da sallama ya shiga cikin palon,kamar yadda ya sani hakkan ne ko yanxu , zaune take bisa kujerun da suka k'awata dakin tana charting a wayar ta kirar IPhone 12 plus ,karar ...

Continue reading

Contents

Table of contents

Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.

chapters6
premium0

Continue in the ArewaPen app

Unlock offline reading, audio mode, and sync your bookmarks instantly.

Download on the App StoreGet it on Google Play