FreeArewaPen original
DOCTOR NAWWARA
- 1views
- 39chapters
- 0audios
- words
- 0likes
Share:
The story
Synopsis
No synopsis yet.
About the author
I proudly a writer,i lov hausa novels
Sample · 1
typing 📲📲_*⚡DOCTOR NAWWARA⚡!!!* _UMMU MAHER(MiSS GREEN💚🌱_ *Bismillahir Rahmanir Rahim* 1🟩Tafiya ta ke kamar bata san taka k'asa saboda tsabar Miskilanci İzza da kuma iya taku,Farin glass ne a fuskarta irin na likitoci fari mai kalar ruwa sai d'aukar ido ya ke,tana sanye cikin kayanta na likitoci ma'ana labcoat da kuma k'aramin velt wanda ta yafa a kanta ruwan arsh,sai color d'in ya bada wani irin kyau da man siket ta saka mai y'ar tsaga a baya,Nawarra dai kyakkyawa ce ajin farko don wasu ma suna kiranta da balarabiya saboda tsabar kyau wannan kuma ba abin mamaki bane don Mahaifinta asalinsa d'an jahar Niger ne kamar irin bozayen nan kyakyawane sosai Sunansa Adam, Mahaifiyarta kuma bahaushiya ce y'ar asalin kano ita ma baza ace mata mummuna ba tana da kyau dai dai gwargwado sunanta Maryam sun had'une ta hanyar Yayan Maman Nawwara mai suna Alhaji Madu yana da kud'i sosa...
Contents
Table of contents
Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.