WATA ALKARYARFree

ArewaPen original

RomanceFreeOngoing

WATA ALKARYAR

  • 1views
  • 29chapters
  • 0audios
  • words
  • 0likes
Start reading

Share:

The story

Synopsis

Ongoing

No synopsis yet.

About the author

"Life is short, break the rules, forgive quickly, kiss slowly, love truly, laugh uncontrollably, and never regret anything that made you smile."

More from @maidambu41

Sample · Chapter 1

[6/9, 6:03 PM] My Joindah: *WATA ALKARYAR...!*{THE BEGINNING OF DESTINED}BISMILLAHI RAHAMANIN RAHIM.    NAMai_DambuEWF1/2/2022*Alhamdulillahi na dawo da sabon labari me tafiya da tunanin makarantar labaruna, wannan labarin ban yi dan cin zarafin kowa ba, idan aka ga wani abu saba'nin haka kayi hakuri, wannan labarin na kudi ne akwai pages har goma sha bakwai😱 hmm somin tab'i ango ya dafa amarya yace wai-wai akwai shagali!**SADAUKARWA GA RABI'ATUL ADAWIYYA MUHAMMAD YAKASAI, MY HAF SISTER*    '''Albishir ku.. kuce min goro...ko kusan S.squar Fashion &MoreSun kuma kawo muku ingantattun kayan su masu kyau da rahuwasa...Turaren wuta na zamani.Milk candyHijabs da gowns tare da kayan Yaran ku masu kyau da inganci zaku iya tuntubar wannan number👇🏾💃🏼*** ***'''<1>Kaza da Ƴaƴan ta!Jigawa State Nigeria.Yan lema local GovernmentDAƘAYYAWA"Toh kaza an maka uwar Ya'ya, yau kwana bakwai da Rasuwar Ɗan Uwana, ki bar yaran nan a bawa waɗanda zasu rike su, kin kasa kin tsare ke nan uwar Yara, meke nufin ki? toh maza ki had'a kayan ki, ki bar mana gida akan wasu shegun Yara mata zaki saka mu a gaba" inji wani Dattijo da ba mamaki makusanci ne a wurin matar ko mamacin da ake magana a kan shi.    D'ago kai tayi tare da kura mishi ido, idan ta ce zata fuskance su da rigima itace zata fadi babu nauyi dan haka, gwara ta fuskanci shi cikin lalluma," Don Allah ku bar min gidan da Yarana mana, ka duba ina zan kai su? Bayan ku basu da inda za a rike su, don Allah" ta fada cikin matsanancin kuka da tsoron abinda zai biyo baya yasa ta kuma roke bakinta, domin tasan ba imani ne da su ba, zubewa tayi a gaban shi, tare da cewa."Kuyi hakuri ku barni a cikin gidan nan Insha Allah ba zan nime kome daga gare ku ba, yanzun idan na tafi wallahi ba zan iya rayuwa cikin salama ba" ta fada cikin shashekar kuka, murmushi yayi yana kallon har yanzun Harirah tana da yarintarta, domin tana nan shar da ita, kamar ba ita ta haifi yaran ta nan ba.  Lashe bakin shi yayi tare da mata kallon kasa kasa sannan ya ce."Shi kenan, karki damu ki zauna nan da wani lokaci zan dawo." Ya fada tare da bin Jamilah da ido. wacce take dauke da bokitin ruwa, gashi *** a jikin ta, ya jika gaban rigar ta, yan tender boons dinta sun fito shar har kana hango shatin nipples dinta da suka yi wani irin cur dasu, ganin irin kallon da yake bin Yarinyar dashi, yasa Harirah yin maza ta ture yarinyar da take sauke ruwa, kirjinta yana yana mugun bugawa.     "Yaya Haliru, wadannan Yaran kaninka ne ciki daya ya haife su, idan har ka musu wannan kallon waye zai musu kallon Rahama, don Ka rufa min asiri"Cikin borin kunya ya fara fada tare da cewa."Zaki min kazafi ne dan naji tausayin ki na ...

Continue reading free chapter

App exclusive

Continue “WATA ALKARYAR” in the app

The author limited this story to mobile. Open the app to read, listen, and keep your place.

Download on the App StoreGet it on Google Play