FreeArewaPen original
BA LABARI BOOK 1
- 1views
- 3chapters
- 0audios
- words
- 0likes
Share:
The story
Synopsis
No synopsis yet.
Sample · Chapter 2
BA LABARI By Fadeela LamidoEXQUISITE WRITER'S FORUM. Page 5- 6Gaba daya motocin ne suka tashi lokaci guda, bayan ta suke bi a hankali, ita ko Unaisa ko waige batai, gudun ta kawai take tamkar wadda kura ya biyo ta. Layin nasu nada tsawo sosai, ga hanyar babu kyau dan haka sannu ahankali motar ke tafiya yayin da suke iya hangen yadda yariyar ke falla gudu a gaban su. Magaji ko ajiyan zuciya yake saukewa, ko ahaka yasan ya fanshe walar da taita bashi dan haka kallon mugunta ya ke ta binta dashi, shikuwa daya matashin ban da dariya babu abun da yake har yanxun, yayin da Modibo ya hade fuska, idon sa akan ta, baya kawarwa zuwa can yaiwa driver Umarni daya tsaya domin wannan lokacin motar suce agaba. Dan tsayawa sukayi kada...
Contents
Table of contents
Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.