BAƘAR FURA...Free

ArewaPen original

RomanceFreeOngoing

BAƘAR FURA...

  • 1views
  • 6chapters
  • 0audios
  • words
  • 0likes
Start reading

Share:

The story

Synopsis

Ongoing

No synopsis yet.

Sample · Part 6

*BAƘAR FURA*© FATIMA SUNUSI RABIU      UMMU AFFANPAGE 6Zaune suke a saman wasu kujeru na ƙarfe bayan an kaɗa break a makaranta (Tara) Humaidah ce ita da ƙawarta Layuza.Layuza ƙawar Humaidah ce kuma aminiyarta dan tun suna jss1 suke tare, Layuza ita ma iyayenta ba masu hali ba ne amma irin yaran nan ce ƴan ƙarya da burga, da san shisshigewa masu hali, sai dai jininsu yazo ɗaya da Humaidah sannan dukansu suna da ƙoƙari abin da yasa abotarsu ta ƙulle sosai.Layuza ta ce"Wallahi Humaidah da nice ke ba abin da zai kai ni wani auren gida, ai yarda kike da ƙyawun nan kin wuce ajin wannan Yayan naki Sadeeq, Allah da nice ke idan ba wani gwamna ba to sai babban attajiri, amma Sadeeq ɗin nan me garesa sai dai ya ɓige da ajiyeki gidan gado" Wani kallo Humaidah ta aikawa Layuza kafin ta ce"Sai akace miki sona ya ke? Na rasa me yasa kowa ya ke kallon Yah Sadeeq kamar sona...

Continue reading

Contents

Table of contents

Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.

chapters6
premium5
01

Part 1

Premium
Updated 3 years agoAvailable now
02

2

Premium
Updated 3 years agoAvailable now
03

Part 3

Premium
Updated 3 years agoAvailable now
04

Part 4

Premium
Updated 4 years agoAvailable now
05

Part 5

Premium
Updated 3 years agoAvailable now

Continue in the ArewaPen app

Unlock offline reading, audio mode, and sync your bookmarks instantly.

Download on the App StoreGet it on Google Play