FreeArewaPen original
Jarumi Dan baiwa
- 1views
- 3chapters
- 0audios
- words
- 0likes
Share:
The story
Synopsis
No synopsis yet.
About the author
Marubuci... Kuma Mai harka buga littafi.
Sample · Part 1
Fita ta 2JARUMI DAN BAIWAA shekarun baya da suka gaba akwai ranar da sarki mazwan ya tava fita ran gadi da kansa ya saka aka saka masa hemomi a bayan gari ya zauna yana shan iska fadawa suna fadanci.Suna zaune sai ga wani matafiyi da matarsa suna tafiya cikin nutsuwa da kamala tana haye akan raqumi shi kuma yana qasa yana janye da ita.Koda sarki mazwan ya gansu sai ya yi duba zuwa ga dakarunsa ya basu izinin maza su gabato masa da wannan matafiyin ai kuwa kafin ya kammala rufe bakinsa harma sun cika aikinsu sun qarasa gaban matafiyin suka dakatar da shi.Ya xaga kai yana kallonsu xaya bayan xaya kamar ba zai yi musu magana ba zuwa can yace musu “Mene ina kan hanyahta ta tafiya za ku dakatar da ni” Dakaru suka kalli juna suka bushe da dariya.“Mu ‘yan aike ne daga sarki mun zo amsar harajin hanya” mutumin mai suna sham ya kalli dakarun su duka cikin alamun jarumtaka yace musu.“Ku koma ku fa...
Contents
Table of contents
Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.