FreeThe story
Synopsis
No synopsis yet.
About the author
Alhamdulillah!!♥️
Sample · 1
SPAIN/MADRID)__Saint Louis University Madrid Campus. Hospital_*Da* sauri ta shige cikin asibitin, Sanye cikin kananun kayan english wears. Riga da wando, Se jaka da ta rataya a kafada. Tana tafe tana duba agogon dake d’aure a wutsiyar hannun na, Kan ta babu dankwali ko hula. Gashin kanta wani irin kanannadadde, Shi ba baki ba shi ba ja can ba. Wanda turawa ke kira da ‘blonde hair’. Nurses da sauran ma’aikata nata gaida ta, Ko takan su bata bi saboda tsananin lattin da tayi, Ita dai cikin da’kin shiryawar su ta shige da sauri, Ta rufe kofar. Kayan jikin ta, ta cire ta zaro scrubs. Blue short sleeved scrub top da pant. Ta zura takalma crocs. Kayan data cire kuma ta mayar locker ta zura wayar ta aciki da jakar ta. Bude kofar dakin da tayi kenan Dr. Annabelle ta shigo itama sanye cikin kayan operation/surgery. Gaisawa suka yi da Dr. Annabelle suka fito tare, Annabelle na cigaba da ...
Contents
Table of contents
Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.