FreeThe story
Synopsis
No synopsis yet.
About the author
"Life is short, break the rules, forgive quickly, kiss slowly, love truly, laugh uncontrollably, and never regret anything that made you smile."
Sample Β· Scandal
_....ZAYN MALIK....βΏ_*EXQUISITE WRITERS FORUM* NA Mai_Dambu*FREE PAGEβ‘*CHAPTER-01 Scandal πΨ¨Ψ³Ω Ψ§ΩΩΩ Ψ§ΩΨ±ΨΩ Ω Ψ§ΩΨ±ΨΩ Ω *Wannan littafin sadaukarwar ne ga , Aunty Mamie Allah ya saka da alkhairi Nagode sosai ππ€©π₯° ina alfahari da samun ki a gefe na Allah ya barki da oga giwar Mata*_ALHAMDULILLAHI YAU GANI NA DAWO A SABON LABARI ME TAKE A SAMA! INA MATUKAR GODIYA DA BIBIYANA DA KUKA YI A KALLABI NAGODE SOSAI LABARINA NA KUDI NE DAN HAKA MU CIGABA DA CANCAREWA POSTING BA KULLUM BA DUK BAYAN KWANA BIYU______________________________________SAUTIN ΖADDARA..π"Ya Allah kamar yadda ka nisanta sharri da alkhairi Ya Allah ka nisanta Kaltumah da Alhaji Abba Yerwa! Ya Allah kamar yadda ka raba wuta da ruwa ka raba Kaltumah da Alhaji Abba Yerwa.!"Shiru yayi na wani lokaci, yana cigaba da had'a siddabarun shi, kafin ya d'aga wani abu a cikin keji sama, bude kejin yayi tare da juyawa ya kalli i...
Contents
Table of contents
Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.