NANAH AYSHAFree

ArewaPen original

General fictionFreeOngoing

NANAH AYSHA

  • 1views
  • 51chapters
  • 0audios
  • words
  • 0likes
Start reading

Share:

The story

Synopsis

Ongoing

No synopsis yet.

Sample ยท 1

*_NERNER AYSHER_*By Mrs bb Mom muhseen.*** nameHumaira3461๐Ÿ…ฟ๏ธ......1Sunana nerner Aysher Abbakar sadiq an haifeni agarin Kano unguwar nasarawa,mahaifina babban dan kasuwane mai suna Alh Abbakar sadiq mai atamfah wannan shine inkiyarsa,duk inda ka fadi sunan *Alh Abbakar mai atamfa* to kuwa tsaf za'a kawoka har kofar gidanmu.Mahaifina su biyu ne maza shida kanensa Abba sufyan,sai kanwarsu goggo sabira wadda itace suke uwa daya uba daya da Abba sufyan,shi Abbuna mahaifiyarsa shikadai ta haifa. Allah yasaka ma dukiyarsa albarka,ta ko ina Abbu arxikinsa bunk'asa yake,tun yana sarin atamfofi yana kaiwa garuruw,da kasuwanni.Har takai ga Abbu ya bude katafaren company Atamfa anan cikin garin kano,wanda ya dauki ma'aikata masu dama don karfafa company,gaskiya Abbu yasamu kudi koma ince yana kan samu,don yanxun haka yana kokarin bude wata masana'antarsa ta sumunti.Ga kuma canjin kudi da yakeyi kowan irin kudi na kasash kakeson canji abbu yanayi,kudi ke shigo masa ta ko ina nikaina bazan iya fadar adadin dukiyar abbu ba.Abbuna mutum ne mai tsananin alkairi abun hannunsa bai rufe masa idoba,inhar kana tare dashi to zaka ringa samu alkairai kala daban daban,duk wanda ya sansa yasansa da alkairi. Duk yadda Abba sufyan yake jin zafin abbu,yake nuna masa hassada da kyashi hakan bai hana ya sanya sa cikin dukiyar sa ba dumu dumu,haka goggo sabira duk wata Abbu ya yankar mata albashi yana bata.Hakika Abbu mutumen kirkine badan yana mahaifina ba,aa ita gaskiya duk inda take fad'arta ake.Acikin gidanmu dai mace d'aya ce matar Abbu itace mami,asalin sunanta kuma rashida.Mami rashida itace mata ta biyu waje abbu wadda ya aura bayan rasuwar mahaifiyata mai suna Nanah Aisha.Nikadai ta haifa kuma naci sunanta,saboda son da Abbuna yake mata.ta rasu inada wata tara aduniya,sai rik'ona ya koma hannun yan reno saida Abbu yayi shekara daya da rabi bai sake aure ba,daga baya aka ishesa da surutu kafin ya auri yar uwar mahaifiyata da suke abokan wasa,auren mami yasa rik'ona ya dawo hannunta.saidai duk da haka Abbu gani yake batayin kokari wajen kulawa dani,nima saina ke kin yarda dan ita,karshe dai sashen Abbu na koma shine komina shine wankana shirin makarantana,ya bani abinci ga baki ya kuma kaini makaranta da kansa,hakan da yake yana matukar bata ran mami amman ko kusa bata nuna hakan ba,tunda Allah ya gani tana bakin kokarinta.ai koda badan diyar yar uwarta bace zata kula dani ganin marainiyace banda uwa,ita Allah baisa tana da zuciyar cutar dawani ba mezai sa ta cutar da yar yar uwarta.Abbu yana matukar sona komi nakeso duk kudinsa duk wuyarsa saiya samo munshi,ya shagwabani fiye da jaririn da yazo duniya,haka baya barin duk abunda zai sani kuka.Abbu shine duk wani farin cikina aduniya shine nake gani nakejin dadi,ban dauki mami abakin komi ba banda yar aiki.Kwa...

Continue reading free chapter

Contents

Table of contents

Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.

chapters51
premium36
16

16

Premium
Updated a year agoAvailable now
17

17

Premium
Updated a year agoAvailable now
18

18

Premium
Updated a year agoAvailable now
19

19

Premium
Updated a year agoAvailable now
20

20

Premium
Updated a year agoAvailable now
21

21

Premium
Updated a year agoAvailable now
22

22

Premium
Updated a year agoAvailable now
23

23

Premium
Updated a year agoAvailable now
24

24

Premium
Updated a year agoAvailable now
25

25

Premium
Updated a year agoAvailable now
26

26

Premium
Updated a year agoAvailable now
27

27

Premium
Updated a year agoAvailable now
28

27

Premium
Updated a year agoAvailable now
29

29

Premium
Updated a year agoAvailable now
30

30

Premium
Updated a year agoAvailable now
31

31

Premium
Updated a year agoAvailable now
32

32

Premium
Updated a year agoAvailable now
33

33

Premium
Updated a year agoAvailable now
34

34

Premium
Updated a year agoAvailable now
35

35

Premium
Updated a year agoAvailable now
36

36

Premium
Updated a year agoAvailable now
37

37

Premium
Updated a year agoAvailable now
38

38

Premium
Updated a year agoAvailable now
39

39

Premium
Updated a year agoAvailable now
40

40

Premium
Updated a year agoAvailable now
41

41&42

Premium
Updated a year agoAvailable now
42

43&44

Premium
Updated a year agoAvailable now
43

45

Premium
Updated a year agoAvailable now
44

46

Premium
Updated a year agoAvailable now
45

47

Premium
Updated a year agoAvailable now
46

48

Premium
Updated a year agoAvailable now
47

49

Premium
Updated a year agoAvailable now
48

50

Premium
Updated a year agoAvailable now
49

51

Premium
Updated a year agoAvailable now
50

52

Premium
Updated a year agoAvailable now
51

End

Premium
Updated a year agoAvailable now

Continue in the ArewaPen app

Unlock offline reading, audio mode, and sync your bookmarks instantly.

Download on the App StoreGet it on Google Play