FreeArewaPen original
SOYAYYA KO SHA'AWA
- 1views
- 11chapters
- 0audios
- words
- 0likes
Share:
The story
Synopsis
No synopsis yet.
Sample 路 Strange
馃挒馃挒SOYAYYA KO SHA'AWA馃挒Bismillahir rahmanur rahim.Ya Allah yadda na fara littafin nan lafiya Allah kasa in gama shi lafiya don albarkar annabi.Godiya ga mai dambu kaunar ki daban take.Mallakar Jamila (maman amir)***:@jami1020******************Baka jin karar komai a hanya sai kukan mashin da mota anan na hango wata yarinya mai tsananin kyau kamar ita tayi kanta saboda kyawunta fara ce ita ba doguwa ba ita ba gajeriya ba ana iya kiranta da matsakaiciya mai doguwar fuska Ga bakin ta Dan karami hancinta siriri duk da Tana sanye da hijabi hakan bai hana a hango tudun gashinta da ta tufke shi a kanta Tana ta faman tafiya a gefen hanya wasu motocin suna tayi mata horn saboda Tana hawa kan titi Amman ita bata San ma ina kafarta take takawa ba saboda tsabar tunanin da ta shiga ta yadda za tayi ta samu kudin da za asiyowa babanta magani saboda yadda yake fama da ciwon hawan jini .A haka dai h...
Contents
Table of contents
Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.