FreeArewaPen original
Burin masoya
- 1views
- 20chapters
- 0audios
- words
- 0likes
Share:
The story
Synopsis
No synopsis yet.
About the author
Marubuci... Kuma Mai harka buga littafi.
Sample · Part 1
**Fauziyya ta fito daga gidansu, cikin wata baqar abaya, da hijabi fari tana riqe da ‘yar Jakarta a hannu a hanyarta ta zuwa makarantar Islamiyya, a daidai kan kwalbatin fita daga layinsu ta ganshi a zaune cikin wasu riga da wando na shadda. Yana zaune akan kwalbatin gaba xaya hankalinsa da murmushin farin cikin ganinta, ganinshi a wajen ya saka ta kuma xaure fuskarta, sannan ta xauke kanta kamar bata lura da wata halitta a wajen ba. Sai data zo daidai wajen da yake zata wuce taji yace “Barka da asuba Hajiya Fauziyya” Bata amsa ba bare ta kula shi sai ma tayi kamar bata ji shi ba, ya zubo mata idanuwansa zuciyarshi tana daxa ruruwa da wutar qaunata,duk da bata kula shi. Amman yana cike da xumbin farin cikin ganinta, tare da cikar burin zuciyarsa na xora qwayoyin idanunshi akan macen data mallake zuciyarsa.Awani ...
Contents
Table of contents
Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.