DUNIYAR MA'AURATA (18 only)Free

ArewaPen original

RomanceFreeOngoing

DUNIYAR MA'AURATA (18 only)

  • 1views
  • 7chapters
  • 0audios
  • words
  • 0likes
Start reading

Share:

The story

Synopsis

ongoing

No synopsis yet.

About the author

Marubuci... Kuma Mai harka buga littafi.

More from @kwalisa

Sample · Fita ta 1

AURESuna ce ta manzon mu Anabi Muhammad(s.a.w) wanda addini ya zo da shi, aure yana kasancewa akan wa su tubulai da sharuxa da ake gina shi akai sharuxan sun haxa da samun shaidu wato waliyai na ma’aurata daga nan sai sadaki.Shi aure yana soma wa ne daga matakin mutum biyu wato saurayi da budurwa daga nan sai kuma akai matakin soma soyayya wacce idan tayi qarfi ta kan kai manya su shiga cikin lamarin har akai ga aure.RABE-RABEN AUREAuren soyayyaAuren zumunciAuren qiyayyaAuren Bazawari da BazawaraAuren butaAuren Gwajin takalmiAuren soyayya:-Shi ne auren da ake yin sa saurayi yana so haka itama budurwa tana so. Ma’ana su suka ga juna suka qula soyayya.Auren zumunci:- Aure ne da iyaye suke qula shi domin samun ikon qarfaffa dangantaka da qara qarkon zumunci. Irin wannan auren idan aka yi dace namijin yana so haka itama macen to yana qarko kuma yana qara qarfin zumunci.Auren qiyayya:- Shi wa...

Continue reading

Contents

Table of contents

Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.

chapters7
premium6
02

Fita ta 2

Premium
Updated 2 months agoAvailable now
03

Part 3

Premium
Updated 8 months agoAvailable now
04

Part 4

Premium
Updated 10 months agoAvailable now
05

Chapter 5

Premium
Updated 2 years agoAvailable now
06

Chapter 6

Premium
Updated 10 months agoAvailable now
07

Chapter 7

Premium
Updated 10 months agoAvailable now

Continue in the ArewaPen app

Unlock offline reading, audio mode, and sync your bookmarks instantly.

Download on the App StoreGet it on Google Play