FreeArewaPen original
BAKAR WASIKA
- 1views
- 49chapters
- 0audios
- words
- 0likes
Share:
The story
Synopsis
No synopsis yet.
About the author
Official Khadeeja Candy ✍🏻 Author • Entrepreneur CEO, Khadeeja Candy Store ☎️ •- ***
Sample · Free page 01
💔-BAKAR WASIKA-💔 Mai Farin rubutuFrom the writer ofRAI BIYU HAFSATU MANGAZAGON KASAZABIN RAIKHADIJATUGOBENA ZAKI FULANI©®Hakkin mallaka nawa ne ni Khadeeja Candy, ban yarda a sarrafamin labari ta kowace siga ba balle har a dorashi a YouTube ba tare da izinina ba, yin hakan kuskure ne babba domin zai iya janyowa mutum matsala saboda haka a kiyaye ⚠SADAUKARWA.Na Sadaukar da littafin nan ga Hajiya Habiba da iyalanta. GAISUWA Ga Mutanen Kirki, Rahma Kabir, da Mrs J Moon.GABATARWA. BAƘAR WASIƘA...Mai farin rubutuIdan aka ce Bakar Wasika Mai Farin Rubutu. Ana nufin wani dunkulelen sako mai wuyar fassara, kamar mutum mai nagarta sai wani mummunnan kaddara ta fada masa. Ban ce tafiyar mai sauki ba ce. Ban muku alkawarin zallar soyayya ba. Ban ce babu farincikin ba.Kunci, bakinciki da damuwa, sune abubuwan da suka taru suka tare fari...
Contents
Table of contents
Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.