FreeThe story
Synopsis
No synopsis yet.
About the author
Official Khadeeja Candy ✍🏻 Author • Entrepreneur CEO, Khadeeja Candy Store ☎️ •- ***
Sample · 1
©®Hakkin mallaka nawa ne ni kadai, ban yadda a saffaramin labari ta kowace siga ba balle har a dorashi a YouTube ba tare da izinina ba, yin hakan kuskure ne babba domin zai iya hanyowa mutum matsala a kiyaye ⚠Ban yarda kowa ya hada document na littafina ba, ni ma na iya idan ina ra'ayi zan iya yi da kaina, ina albishir ga wanda ya hada document din Gobe na da duk wani littafi nawa cewar ban yafe ba ina rokon Allah ya saka min kuma ya mana shari'a da ko waye ne❗️FICTION.FALMATA POV. Yola...Tun tana surfen da kuzari har ta kai bata iya daga tabaryar da karfi, babu komai a tare da ita sai tarin yunwa da gajiya ga wani uban ciwon kai da ya saka ta gaba. Cike da juriya ta karasa surfen sannan ta risina tana kwashewa tana zubawa a kwayar da ke gefen turmen, sai da ta kwashe shi tas sannan ta hade da sauran da ta surfe, mikewa tai tsaye tana rike da surfen ta nufi gurin tukuyar ruwansu."To mai...
Contents
Table of contents
Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.