FreeArewaPen original
THE NEW EMIR
- 1views
- 20chapters
- 0audios
- words
- 0likes
Share:
The story
Synopsis
No synopsis yet.
About the author
Mikiya 🦅💕
Sample · Page 1
Bristol place hotel“for God sake” ya ƙarasa magana cikin muryarsa da bata fita sosai sabida ƙarfin mulki da kuma jinin sarauta dake yawo cikin jikinsa.Cikin kuka da kuma takaicin rayuwarta Seenat ta kalle shi na wani lkc kafin a hankali ta janye idanunta daga gareshi,sbd sam taba jure kallo cikin idanunsa sosai suke mata kaifi tare da cika mata idanu,Allah yay masa baiwar hallitta ƙyau tsari ga kuma izza irin tasu ta masu sarauta,tabbas idan ta sameshi matsayin miji ta gama jin daɗin rayuwa tayi duk wata ɗiya mace nisa,nisa kuma mai tsayi,idan mafalkinta ya tabba tasa she move “Yes” move ɗin da babu wanda zai tadda ta,but how can that happen,bai sonta bai son ta raɓesa why ƙaddarar soyayya yaci gaba da haɗasu a wajan da masuyi tunani ba,saukar muryarsa a kanta yasa tayi saurin jan idanunta tare da mannasu a kanshi,kasa control kanta tayi hakan yasa ta faɗa jikinsa ba tare dat...
Contents
Table of contents
Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.