FreeArewaPen original
ZAKARAN DA ALLAH YA NUFA DA CARA...
- 1views
- 10chapters
- 0audios
- words
- 0likes
Share:
The story
Synopsis
No synopsis yet.
Sample · 1
ZAKARAN DA ALLAH YA NUFA DA CARA...Ko Ana Muzuru Ana Shaho Sai YayiNa Nuceeyluv1....Tafe yake cikin takun sa na kasaita Yana me kokarin zare labcoat dinsa cikin wani irin salo me matukar birgewa, DR. UMAR SALEES kenan matashin Dr. Me jini a jika Yana da cikar sura irinta mazanta, Idan Yana tafiya sai kace basarake kazalika idan Yana mgn tamkar Jinin saura Kai kace Dan sarki ne, Jajir yake idanunsa dara-dara lumsassu Wanda suke yanayi da kamar yanajin bcci, kwayar idanun sa fara ce tass tamkar Madara Dan haske yyinda bakin dake tsakiya ya Kara kawatu, Yana da saje irin na isassun 'yan gayu da hancin sa Wanda ya dace da kyakkyawar fuskar sa, a takaice dai UMAR Yana da kyau da cikar sura shiyasa dayawa Mata ke kware masa, maza ke jin kishin sa, toh da Allah yasa shi bana matan bane sai ya kasance bema San sunayi ba Dan Abinda ke gabansa ya ishe shi, Wani abun mamakin shine Koda yaushe ...
App exclusive
Continue “ZAKARAN DA ALLAH YA NUFA DA CARA...” in the app
The author limited this story to mobile. Open the app to read, listen, and keep your place.