FreeThe story
Synopsis
No synopsis yet.
About the author
Am so proud to be a hausa writer.
Sample · Chapter one
*MABUƊI* *Ina me farawa da godia ga Allah subhanahu wata'ala,da ya bani ikon fara rubuta wannan littafi me suna asama,ina roƙo ubangiji yayi riƙo da hannuna wajen rubuta dai-dai,ya kuma yafe kusakuran da zasu iya kasancewa aciki Ameen.* *SADAUKARWA* *Na sadaukar da wannnan littafin gaba ɗayansa zuwa ga duk wata me nakasa,especially masu matsala irin na TAIMIYYAH,ina roƙo ubangiji yasa nakasan ta zame muku alkhairy da ɗaukaka a rayuwa.* *Page 1*Matashiyan budurwace kwance ƙudundune cikin bargo,jikinta na faman kakkarwa alamun zazzaɓi ne yai mata kamun me kyau,daga gefenta wata dattijuwa ce wacce shekarunta ya fara nisa sosai,don a ƙalla zatai shekaru sittin da biyar zuwa sama,farace tas dattijuwan me tsagen kalangu a fuskanta hagu da dama,kyakykyawace wanda a kallo ɗaya zaka zaci cewa bafulatana ce,sai dai ba hakan bane bahaushiyace ziryan...
Contents
Table of contents
Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.